Tunatarwa game da Hijabi...
Shi saka hijabi ba kawai rufe jiki ake so ba... Mata duk abinda za suyi su “ja hankali”n namiji ko bada saninsu ba be kamata ba, in har ba ga wnd y halatta a shari'ance ba; shys Allah ta'aala Ya hana hatta su sa abu me ƙara a ƙafa kada ya jaa hnkl, haka koda mace tasa burmemen hijabi se tayi rangwaɗa ko ta sa turare ko kwalliya afuska ko wani abu da ze iya jan hnkln namiji...; (domin ita mace dukkanta yana bama ajnabinta sha'awa ne shys addininta Ya tanadar mata da wannan kariya...) ...in tayi hkn Me sunan hijabin kenan?
Sannan Mace in ta yaɗa hotonta ko ba da niyyar ta yaɗa fitina bane, duk wnd y gani ya fitinu tn da zunubi, sbd shi kanshi yin hoton hkn siddan d mgn kansa, balle yaɗa shi...
Kada mace ta duba ai nrml ne ko babu wani damuwa... A'a, duba me addini yace...
Muji tsoron Allah dai-dai iyawanmu Allah mafi sanin iyawar tamu...
Kd zuciya ta zama mana jagora don Allah_
Wlh Addini sauƙi ne dashi...
Amma ba'a abu don birge wani ko Allah Ze Yi fushi d mutum.. ba kuma a neman watayawa cikin saɓo...
Ynz kuma da mace zata ga hotontannan a social media seta ga lefin wa?
Ko wani ya siyar da wayarsa yn ciki (koda cikin ƴan uwa ne) ynz almajiri ya siya a fara sawa a wallpapers...
Ko masu haɗa videos ɗin YouTube da hotunan mata su samu...
Dss dai ..
Ƴar uwa rayuwar ki me albarka ce SOSAI..
Kada mu ɓata rawarmu da tsalle.. akwai gobe bayan yau fa...
Idan anma wasu uzury basu sani ba ko irin orientation d suka taso dashi.. to ke da ke ya kamata ki nuna ma Allah kun gode da baiwar da ya muku dai-dai iyawa...
×
Related Posts
Trending Discussions
Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki
Yanzu, aiki se ahankali a kasar nan, wane course ko profession ne Wanda idan mutum yayi baze sha wah...
Read more
General
Family palava
It's still on the marriage issues let me share my experience, i came home from school some months ag...
Read more
General
what's bad in delaying marriage?
kawai dan mace ta kai certain age se a matsa mata ta kawo miji ni na kasa gane abin. like what's the...
Read more
Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend?
my boyfriend that has promised to marry me asked me for nude pictures yesterday I don't feel comfort...
Read more
Advice
Addiction problem
I have porn addiction problem. Please I'm looking for someone who can help me out.
Advice
Miji na baya saduwa da ni? should i do this?
Miji na yayi aure tun April this year since then he doesn't even touch me sexually idan ma ya zo gid...
Read more
Marriage
My love for him ??? should I tell him?
Wallahi yanxu haha derris a guy Wanda nake mutuwan so??like am crushing on him for real.buh ya kasa...
Read more
Advice
Why it's harder for ladies to get husbands.
Salam alaikum,
This topic was discussed on Instagram recently by Mr. Khaleeepha and some other brot...
Read more
Advice
Warning to others! How porn destroyed my life
I write this with a heavy heart, there is a new addictive substance out there it is Porn.
It all st...
Read more
Advice
I need Advice
So I'm new here please pardon my mistakes.
I used to have intense emotions towards my partners,the...
Read more
Advice
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment