why is it that in har dan fulani ya auri wacca ba fulani ba there's problem, komin wayewan familin shi kuga ana treating dinta somehow, is it a crime to like a Fulani guy!!!
                
            
                Avoid Fulani men if you can sis                
            
                To an fara tabomu f mu Fulani........๐๐ proudly Fulani in yaso sai a hanamu auren๐๐                
            
                gaskiya sunada kabilanchi shiyasa basu fiye auren Wanda ba yardnsu b                
            
                Ba haka bane.                
            
                hmmm help me ask abeg                
            
                yaya ne toh                
            
                ni dai na San Fulani suna auren wasu da ba kabilan su ba, kuma a zauna Lafeeya. ba Inda ba'a kabilanci a duniyan nan.                
            
                haka ne koh ina anan kabilanci amah zakaga wasu nasu yayi tsauri                
            
                ni atunani na mutane ne kawai suke jin tsoro ko shakkan kasance wa da Fulani. duk Wanda be gwada ba sai kika yace ai Fulani basu auran wasu kabila. kawai dai Fulani an san su da son junan su ne.                
            
                haka ne kam                
            
                sunada kabilanci shiyasa sunfi yin auren xumunci                
            
                Ba gabilancin ne yasa suke auren xuminci ba. ai ba inda ba'a kabilanci kam ai.                
            
                wlh idan xaka yarda fulani sunada kabilanci kawai kayarda bance basa auren bare bah but sunada kabilanci                
            
                ai duniya ne gabaki daya ba Fulani kawai ba.                
            
                gsky kinyi mummunar fahimta ne kawai Amma wannan ba haka yake b                
            
                uhmmm                
            
                sbd tribe dinka ne shiyasa but yawuce srry idan na bata muku rai                
            
                ba haka bane ba kuma dan tribe dina bane,Kai koda ace hakanne ma ai kowa yana d tasa matsalar kuma Dan kin fadi ba laifi kikai ba sbd fadar taki kamar hango wata matsalace wacce take bukatar gyara kinga tunasar damu matsalar yaren mu sai muyi kokari mu gyara.......I'm sorry kema idan kinji ba dadi๐๐                
            
                Gaskiya i agree with u๐ฏ
saboda abin da na lura, namiji a wurin su ko ba immediate familin shi ba, akwai wanda suke da mata mishi, inyazo ya kasance cewa ya aura wata daban, sai a fara kishi, sai kuga an tsane ta....sai kuga ko tana zaman lafiya da shi, basuyi da familin sai afara mishi batun kara aure                
            
                ๐Allah y bar xuminci๐                
            
                shine kawai rayuwa ai fahimta ce rashin fahimta kuma shike kawo fada......Amma๐ค๐คAnya kuwa wani fulani bai taba mana ke ba kuwa                
            
                Ya kamata asan akwai Fulani da yawa fa๐                
            
                Meyasa๐ค                
            
                Ba haka bane akwai dai anaso nemi tsokana ne๐                
            
                kwaret๐๐๐๐                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment