Menene bakance a addinin Musulunci
                
            
                what is bakance?                
            
                shine kamar mutum yana da wata buqata a wajen Allah
toh sae yace in Allah ya biya masa buqatar zeyi azumi goma misali                
            
                Hkn km                
            
                oh I see                
            
                sannan kuma baya da kyau                
            
                bai ingantaba kenan kake nufi?
Don Allah ina bukatar karin haske akan sa                
            
                i hope this helps. https://youtu.be/bpecD04WkKA                
            
                Jazakhallah Khair                
            
                yeah bai ehgantaba 
koma na baki number malan for more light 
kona tabbayeshi then nayi maki recording                
            
                toh shikenan nagode ina jira daga gareka                
            
                well                
            
                I ask malan and he said shin shifa bakance sai harda ehdan Allah yayimah sanna xakayi to sukuma sauran ni imomin daya ma fa, sanna kasan ya ma ubangijinka sharadi kenan sai yayimah sannan xakayi, asalin a musulunci baya da kyau ammah ehdan mutun yy to dole sai ya cika koshi din ehdan aiki alkhari ne, ehdan kuma na sharrine Toh kaffara zaiyi. yakara da ce Allah da manzon sa babu ehdan suka hallata yin bakance dan makhruh nah.
sai mukiyaye Allah yasa mu dace                
            
                ameen yaa hayyuu yaa qayyuum, jazakhallah khair                
            
                Ameen 🙏                
            
                Allah ya saka da alkhairi da muka amfana dakai da me tambayar da mu gabaki daya                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment