aslm 
gobe zaa fara azumin zhul-hijja 
Ina so inyi
amma ban yi ramuwa ta ba ta ramadan
shin Zan iya yin azumin da niyya biyu ??
( niyar ramuwa ta na ramadan da kuma azumin nafila na zhul_hjja)
                
            
                Allahu a'alam.  gasky gwanda kiyi azumin ki/ka then ko after sallah a Rama na Ramadan                
            
                aa ita na fila da nafila ake hadata ba wajibi da nafila bah sai dai kokirama axuminki Ko kuma kiyi nafila                
            
                okay nagode sosai                
            
                Hahaha, wato tsuntsu 2 da dutse daya.
 kowane da zamansa Kuma niyyarshi zakiyishi
 Da fatan ASHA RUWA LAFIYA                
            
                No, you can't                
            
                Allah zakayiwa wayo😂,inaa adini ba ra'ayi bane,Dan haka azumi da niyya daya akeyi,                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment