Aslm
ina mana barka da shigowa wannan wata me falala da albarka pls zikirin da akafi so mutum ya yawaita yinshi a cikin wannan watan me albarka da kuma falalar shi??
Allahumma Innaka 'Afuwwun Tihibbul 'Afwa fa'fu 'annii( Allah Kaine Mai yafiya Kuma kana so kayi yafiya Allah ka yafemun)
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment