In na manta banyi sallar Azahar ba, se nayi la'asar sannan na tina, ya zanyi? Zan yi iyaka ka azabar din dana manta ne, ko kuwa itama la'asar din se na sake ita bayan nayi asabar? 
Mutumin da yaje kasar waje karatu, zeyi wasu shekaru wanda shima be san adadin su ba. Ya halarta ya dinga yin kasaru, ko full ze dinga yi. 
Don Allah masu ilimin addini su bani amsa. Na gode!
                
            
                is good kasa mu malami ya ma fatawa 
Amma you're going to do azahar kuma Ka saki la'asar                
            
                Tho wani malami yace min iya Azahar din mutum zai sake ba sai ya sake La’asar ba….. Sannan kuma idan mutum ya bar gari ko kasa kuma zai dade toh full sallah mutum zaiyi                
            
                toh kuma malami ya gayamaka mene na zuwa nan Ka tmbya,ko nan dandalin malamai neh,in baka yarda da malami bh dawa zaka yarda.
Abunda ya fada maka shine daidai                
            
                Indai kana cikin yin sallar la'asar  dine neh Ka tuna dole ka katse ka yi azahar dinka,idan kuma sai bayan kayi la'asar din neh thom saikayi Azahar dinka,Allah shine mafi sani,Aman dai wann bazai zama hujja bah kullum kakiyin azahar din Ka fara la'asar,yakamta Ka saita koda Alarm neh ko kuma d kaji kiran Sallah Azahar din kome kake kaje kabi jam'i hakan zaisa sallar t dena wuce maka.Dole saika kiyaye
sannan sallarka normal zaka cigaba dayi ba kasaru bah.Allah shine mafi sani                
            
                Chill guy mace ce ba namiji ba.... Ina fada mata/mishi iya abinda na sani ne game da tmbyr sa                
            
                Assalamu alaikum, azahar kadai mutum zai  rama ban da la'asar. Sannan lokacin da mutum yake qasar wajen don karatu ko da bai san lokacin zuwan sa ba zai na cika sallah ne, saboda ai yana halin zama ne ba halin tafiya ba. Wallahu a'alam. Daga karshe malami da yace za ah rama azahar da la'asar duka shi ma dai dai ya fada, saboda wasu malamai suna ganin hakan yafi falala.                
            
                Kakuma wayace maka shi/ita tayi tambayar                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment