Apr 5, 03:38 PM

TAMBAYA DA AMSA (kusan addinin ku)

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓ : Idan mace mai ciki taga jini kafin haihuwar ta da kwana ɗaya ko biyu shin zata bar sallah da azumi ko ya zatayi?? : 𝐀𝐌𝐒𝐀❗️ : Idan mai ciki taga jini kafin haihuwar ta da kwana ɗaya ko biyu idan tana cikin nakuda ne to wannan Nifasi ne, zata bar sallah da azumi, idan kuma ya kasance ba ta cikin nakuda to wannan jinin cutane bazatayi i'itibari dashi ba, bazata bar sallah da azumi ba.

Replies

(1)
Apr 6, 12:17 AM
ya danganta da kwana Nawa take jinin sanan sai asan cutane ko bashi bane
×