like why on earth will you be doing this we all know why we are here and u guys keep on doing silly thing for crying out if u are not here for a serious something back offf nah ni Wlh har nagaji
                
            
                If you have a complain or negative experience with someone, you should first report it to us please                
            
                poster dukkan mu nan daga maza har mata kowa akwai dalilin d yasa yazo nan to amma guda daya ce kowa bata fadin gskyr abin da yake ransa idan namiji zai nuna bashi d budurwa kuma shi na Allah ne idan mace ne zata nuna bata d saurayi kuma sannan ita t Allah ce amma wlh a zahiri duk ba haka bane..su matan suna d samari d zarar ka fara musu magana private anan zaka gane suwaye musamman t wajan kulawa d sauransu haka zalika mazan ma..to amma gsky matsalar ku mata tafi yawa dan zaiyi wahala kiji anyi magana private namiji yace baki masa ba amma matan sunayi kinga dole idan kin dawo kince kina bukatar serious relationship kiga wani ma y kara cewa kin masa.....so gsky Ina ganin wannan matsalar tana taka rawar gani sosai wajan samun irin wannan matsalolin kuma wlh 70% laifinku ne mata... Allah yasa mu dace                
            
                Arewaup wlh matsalar t kowa ce sbd majority duk karya akewa juna kinga kuwa dole a samu matsala so kowa anan aka hadu gani kowa yake b Wanda yasan waye shi Dan yayi karya asirinsa bazai tonu ba kinga kuwa idan kasan mutum a zahiri dole a samu matsala tunda kaga sabanin abinda ya fadama Wanda shine yaja hankalinka kace kana son kulla alaka dashi                
            
                have report almost 4 to 5 people                
            
                let's ace aje anyi karya ae ita bata buya kuma Tunda ansan purpose in aure ne dole in an sasanta in akazo magana akwai bincike ga like the one u are talking an going far but for my own issue like this kawai once I accept the request anyi gaisa shkn they will be like let's chat on WhatsApp in exchanging num anyi introduction anyi sharing pictures shkn fa magana ya kare                
            
                my own experience is they would accept your request and refuse to talk like y accept it in the first place?
I'm drained honestly                
            
                am telling you and this thing has no meaning at all wallah                
            
                To be candid most of ladies on this app are not serious they are here just looking for milking Cows kawai. Am a victim from several ladies wallahi.                
            
                Haka suke wallahi                
            
                I can also say same to the guys here                
            
                hmmmm                
            
                How explain please                
            
                That's the fact sister                
            
                ok                
            
                Baiwar Allah duk abinda zaki kiyi gsky wlh duk wanda kk gani anan indai ya nemi kuyi sirri dashi to wlh  sai daga baya y duba yaga abinda kk fada masa b gsky bane duk d tabbas nasan akwai bata gari amma majority din ku soyayyar daukar fansa yake kawoku nan sbd an yaudareku shikenan sai ku shigo arewaup ku samu wanda b ruwansu ku rasasu                
            
                maganarka hakkun                
            
                Yes ana samun wannan amma ki sani a cikin arewaup akwai wanda tabbas basu taba soyayya b kinga dole maganganu zasuyi musu wahala so y kamata ace ku dinga uzuri...mu kuma maza gsky muma d tamu matsalar indai munsan b d gske muke ba gsky mu daina haka sbd yin hakan zai sa arewaup ta samu matsala in kasan b d gske kake ba to kabar yar mutane taji d abinda yake damunta                
            
                🤣🤣🤣🤣🤣 Allah yasa ba abokina a ciki                
            
                Toh guy what u are saying is not Comparable  Toh naji aje da sai da aka yaudara mutum Toh after that person feel like kawai I want to settle down kawai  Toh dama ae the purpose of arewaup ae saboda aure Toh shkn in an yaudare Ka a wani waje kar kaxo arewaup Neman mijin aure kenan ae abun saboda Neman aure if a guy yasan he is not ready for that Toh why send a request from the first place kenan ni what am saying if u are not ready don't send request  to anyone that is ready shine fa simple and easy shine fa kawai                
            
                To sorry na Allah y huci zuciyarki na fahimta...Allah y kawo na gske                
            
                what saying kuma guys in haka ne some of u are not serious I don't know koh they don't know the purpose of the matchmaking koh mene I don't know am confuse self                
            
                Toh ae shine abinda nake fada in 😂                
            
                😂 😂 😂 😂 waya sani mah                
            
                To ke d kika saba saiki dan dinga musu surutu a hankali sai kiga mutum y goge                
            
                Allah yasa ma bashi a ciki🤣🤣                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment