Shawara nake nema na hadu da Muradin zuciyata irin mijin da nakeso in aura na gansa a ig two weeks ago na kamu da sonshi irin love at first sight zuciyata ta kamu😭😭😭bnsan ya zanyiba bansan Taya zan fada Mai ba bazaku San irin halin da nake cikiba Allah ne ya dora mn sonshi😭😭ku bani shawara please bnda zagi ka fadi alkairi ko Kai shiru
You’re infatuated, your not in love.
Since you can’t hold yourself, tell him. All the best. Someone will just wake up to eat midnight snacks just to see you people’s post.😂😂😂😂 Like don’t you guys sleep or do anything apart from love and all that.
Allah ya sa mudace da alkairi
🤣🤣🤣🤣😅
kuna magana dashi ne? ya sanki ne? Abi na just his picture you saw that you know he’s the type you want? what do you know abt him? can you just love someone like without actually getting to know them? do you love his actual true personality or you just love his physical looks? Abun yana bani mamaki yadda wasu suke claiming suna son mutum without having any encounter with the person.
ke dai kawai kinga me kaayaa kina so
Ba zagi koh, sai dai addu'a.
Allah Ya bki lafiya, Yasa kiyi hankali a new year din nan. Amin
😂😂😂😂
Very surprising 😂😂😂😂😂
that's what i also thinking of... or just in love with what she sees in his profile 🙄
Allah yasa a dace
Abi
probably 😅
🤣
Sis ki fara nemansa da friendship har wata rana ki gayyace shi ya zo gidanku, daga nan ki shiga kyautata masa da sauransu kamar bashi perfumes da cards. Idan kin ga alamar shima yana miki rawar qafa ki bashi time kadan zai furta miki. Idan kika ga yana nan yanda yake babu canji gaskiya magana baki masa ba in kin kin ce kina son shi ba zai canza komai ba. Namiji fa in mace na son shi ya sani kawai basarwa suke yi mu yi ta lalube cikin duhu. Allah Ya baki shi idan alkhairi.
Sannan sis wlh all that glitters is not gold, soyayya yana faruwa ta ko ina amma ki bi a hankali ki tabbatar cewa ba dan iska bane don wasu na amfani da desperation din mata su lalata su wlh.
Wahala be like love 😂😂😂😂
I don’t see anything wrong with telling a guy how you feel about him but ur case is different
actually dere is nothing lyk love at first sight it's jst an infatuation babe......... relax😂
I’m telling you. 😂😂😂
Emotional damage
🤣😂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment