as salam alaikum.
pls I want you guys advice  I met this guy on arewamatchmaking we started chatting and talking on phone 📱 it was really good, so we met one day and kuma yayi min sosai shima yace nayi masa. so bayan yan kwanaki Sai yake ce min Wai ai ance Wai Sai dai ya auri yar dangin su ba bare ba Wai ba'a san hali na ba, I was so sad 😠har kuka nayi sosai wlh yace min shi yana sona sosai da sosai. Sai yace xai cigaba da musu magana koh xasu chanxa ra'ayin su tom har yanxu muna soyyayya Amman iyayen sa basu yarda ba har yanxu.
 Tom pls in cigaba da kula shi koh kuwa kawaii in hakura?
                
            
                daman har yanzu anawa maza auren dole ne? sister in yana sonki da aure to taya zeje ya auri wadda bayaso? we are in 21st century fa. you need to wise up.gaskia kibar wahalar da kanki, kila ko parents dinki basu sanshi bama                
            
                uhmmm sister wlh dagaskiyar ki we are in the 21century  An daina auren dole Koda ance Mai ga wanda zai aure dole anemi yardan shi                
            
                eh basu sanshi ba saboda iyayen sa basu yarda ba Wai  in sun yarda Tom Sai yaxo Gida                
            
                eh wlh kuma the annoying part is ko sani nan ma basuyi ba. Nima hk nace masa ai ba'a wa Maza auren dole                
            
                I really feel you so continue your relationship and pray a lot about it since the guy is making efforts.                
            
                well kiyi ta addu'a Allah zabar miki abunda yafi zama alheri                
            
                To nidai my advice on this platform is that,please and please if you knw dat there's a proposal for u a gida between you and ur parent's it's better not to talk to anyone on this platform abu yazo ya lalace daga baya  seriously it's not a good idea and it's heart breaking 💔,tackle the issue at home first before engaging urself here pls,this advice goes to both gender but most especially to the guys,Allah ya kyauta.                
            
                I don't think he likes you. That you were okay for him was just to massage your ego.
If I must advise you, please don't be too committed to him. Allow other people access.
May Allah comfort you                
            
                Ameen                
            
                mama na ki ta gaya wa Allah in dai mujin ki ne babu abun da zai hanaki auren shi Allah ya zaba mana mafi alkairi                
            
                Hajiyata kiyi kokari ko cire sho daga ranki kuma kiyi addu’an Allah ya zaba miki nagari…
This guy is just wasting your time…
DONT BE A VICTIM!!                
            
                ai tunda basuyi accepting naki tun farko ba wlh akwai matsala, in my opinion kuci gaba da gaisawa amma fa that doesn’t mean idan wani yazo zaki ki kulashi                
            
                kuci gaba idan da rabo saikiga anyi                
            
                ikon Allah                
            
                I suggest kiyi Addua Allah ya zaba miki Mafi Alkhairi.                
            
                kici gaba da addu'a, Allah yayi miki zabi na Alkhairi                
            
                sorry to say.....i know this is an arewa platform and am not suppose to complain though but some of us or should I say I can't read and understand Hausa perfectly
So i'm pleading if we can write mostly in English plsss                
            
                I agree with this thinking                
            
                kiyi ta Addu'ar zabin mafi Alheri                
            
                ai har yanzu shine escape point dinsu wlh,se hakuri kawai                
            
                sister stop wasting your time kiyi ta neman zabin Allah kiyi istikhara. Allah ya hadaki da mai alkhairi                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment