Wani Lokaci Idan ka Hadu Da Wani sai kawai kaji Ya darsu Aranka 🥰 
irin Mutanen Da Kake Bukata Arayuwar ka Kenan Saboda Suna da Wata baiwa Ta Musamman da zasu Canza Yanayin ka Da Zarar ka Kallesu
Su Saka Dariya 🤓 
Su Saka jin nishadi🤩 
Sannan Suyi Mu'amala dakai ta Mutuntawa😚 
Komai sukayi Sai ya burgeka saboda yayi dai-dai Da Ra'ayinka Wani bacin rai,Tsoro,Duk Sai Su kau🤗
idan har kayi dacen mallakar daya daga cikin irin wannan mutanen arayuwarka To karka sake Karabu Dasu🥺🥰
                
            
                kalaman ki sun burgeni akwae hikima aciki🥰 Allah ya sadamubda mutane na gari                
            
                amin thumma amin 🥰🤲🏼                
            
                ameen.                
            
                Ameen ya rabbi 🙏 Kullum fatanmu kenan 😇                
            
                hka yake 👍🏻Allah ya sadamu da alkhairi                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment