I meet a guy recently abu kadan sai yafara min fada nagaji da irin halin gaskiya just yesterday I was making call with my cousin bro sai yakira I cut the call and pick he's call the first thing he said is kida waye I told him wit my cousin ta inda yake Shiga ba tanan yake fita ba at last yace in zaba ko shi koh cousin bro kuma bai taba Kira yaji Ina waya dashi ba.....I have decided zan rabu dashi for my own good i need your advice on this pls
Subhanallah, this is the main problem of most of men wlh, kuma honestly irin wannan halin yanasa relationship ya kasance cikin damuwa sosai wasu da yawa basu san menene soyayyah ba, kuma basu bada uziri kuma bakomai ne yakamata ace kayi magana akai ba, and my advice is ki zauna kuyi maganan fahimta dashi sbda idan har bakiyi tackling issue dn nan ba abn will be increasing and honestly you will stop loving him, maybe ya fahimci abnda kikeso ki fada akan halinsa, maybe kuma ya rufeki da fada it depends on how understandable he's and leaving him isn't the solution in first place, but akwai measures dn da zaki dauka don fahimtar dashi da yin duk wni abu da zai gyara relationship din ku. Ku kuma maza don Allah ayi hakuri, a duk lokacin da kake tare da mace sai ka zama mai hakuri bakomai ne ake fada ko surutu ba sabida yin hakan na inviting many problems to your relationships, don Allah mu rika controlling kishi da fushin mu don nasan idan har yana sonki bazaiso ki rabu dashi ba kuma yin hakan will hurt both of you, but keep in mind that quarrels will never let you have a happy relationship. Allah yasa mudace
Kawai dan yana boyfirend dinki se ya samu authority over you? its better ki rabu dashi because you don't know after you get married he can begin abusing you physically.
I don't think she has to sit down and discuss with someone of that nature. kawai its better ta rabu da shi without even explaining to him. let that be his homework to find out.
you cannot be dating someone and be acting like her dad. Not even your dad will bug you on who you are talking to on phone if he calls and your number is busy.
Absolutely true
Gaskiya matakin da kika dauka ya yi daidai domin halin da yake nuna miki yanzu kila in kunya aure ya fishi
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment