Ku ban shawara, Na kasa samun ko budurwa
Anonymous Feb 1, 05:40 PM

Ku ban shawara, Na kasa samun ko budurwa 0

Salam. Wai ni don Allah ko mene matsala ta ban sani ba. Na kasa samun koda budurwa. Duk yarinyar dana bi sede tamin wulakanci amma bazata karbi soyyayya ta ba sede naita wahala har na gaji na hakura🥲 Har sha'awa abin yake bani in naji mutane suna cewa budurwata kaza kaza, don ni banda ita na rasa yadda zan samu. Toh ko banda kyau ne? Ina zuwa kasuwa kuma ba lefi ina dan samu, kuma banda rashin tsabta ina wanka na saka kaya da guga fes fes😪 Kuma ina da ilimi ba lefi don har saukar qur'ani nayi, na gama F.C.E. Me yasa mata basa so na? Ko a unguwar mu akwai 'yan mata amma duk wadda na nuna inaso bata sona, se naga wani yana zuwa gurinta suna soyayya lafy lau amma ni ba wadda take kulani da sunan so. Ko a makaranta da course mate ina ganin suna soyayya tsakanin su, amma duk wadda na nuna ina so se ta nuna me zatayi dani😭 Wai mene matsala ta ne? Me yake samin irin wannan bakin jinin. Ance mata suna neman mazan aure, amma ni gashi samun budurwa ma ya gagareni😭
post

Replies

(12)
Nasir Ahmed Feb 1, 06:00 PM
Kana da aiki, kana da sana'a? Malam duk cikin wahalar kasar ga, kai soyyaya ne yar dame ka. Ku bar mu mata harakar soyyaya! Once you get a job and business that fetches you money, they will come along
reply 4
Boubar Feb 3, 06:24 AM
Kila kana neman wadanda suka fi karfin ka ne. In dai zaka nemi mace ka tabbatar ka fita a abubuwa da yawa.
reply 0
Anonymous #1 Feb 4, 08:06 AM
Nemi kuÉ—i ÆŠanlami, matan nan bin ku za suna yi
reply 1
Anonymous #2 Feb 6, 05:17 PM
lokacin ka ne baiyi ba, ka ci gaba da addu'a Allah ya baka ta gari
reply 0
Aishatu sanchi Feb 8, 05:20 PM
ayyah
reply 0
Khadeejatou Edrees Feb 8, 11:03 PM
kaita adua sannan kanimi kudi mata zasukawomaka tallan kansu
reply 0
Anonymous #3 Feb 9, 08:13 PM
ayyah keep searching inshaa Allah zaka samune
reply 0
Adamu Abubakar Feb 27, 09:38 AM
kabar wa Allah. lamarisa kajiko
reply 0

Related Posts


Trending

I'm distressed. Anyone to talk to? General
Little Advice Advice
part 5: my experience with love, with a guy for him a rebound girlfriend Relationship
Eid Palava with my girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
i can't read comments on this forum, anyone facing similar issue? Advice
Please what should I do? Relationship
i need your help my friends Advice
I think i am going to lose it Advice
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
part 10: Healing after heartbreak (selflove, self growth and self care) Relationship
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up Advice
uploading my picture to the matchmaking section Matchmaker