This girl, munyi about 5 months bama tare da ita bayn mun samu wani dan matsala. Toh shine yau za'ayi kamar 2 weeks se ta fara min sallama tana tambaya ya name and all. kawai yau se ta tambayeni n ranta mata kudi zasu kai kamar 200K wai zata biyani zuwa qarshen wata. Don Allah hakan me yake nufi? Ya kamata na bata ko na hana ta? 
Bayan rabuwar mu da yarin yar nan har habaice habaice take min a status duk ina gani. Daga baya ma na dena ganin ta ƙila ko blocking dina tayi ban sani ba.
                
            
                Ikon Allah sai kallo😅
Allah Ya rufa asiri, in kaga zaka iya bata Babu damuwa, I believe ka San halinta, it might be an emergency                
            
                don't give her                
            
                😂😂😂😂 bro send it to her ASAP                
            
                Guy, man up and just move on. Let the girl go.                
            
                Gaskiya kar ka bata                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment