Jun 15, 11:04 PM

Is it Normal how my boyfriends reacts when I talk about financial matters?

Nighty Night People. I have a Question .DanAllah wai yan matan kano na tambaya ko amsar kudi a wajan saurayi ne πŸ˜‚ Dan ina fara maganar I will buy this, I ordered this,or maybe I asked at home for such amount and the reponse isn't favoring. Anything money in short sai naji tone din saurayi ya chanza πŸ˜‚ Kuma I'm not begging or going to ask him for anything wooo na gist🀣 Dan yau I was talking about learning a skill that costs around 300K Oga was like I have to do something I will call backπŸ˜‚ it's like he dated girls that were after his penny or I'm I wrong to talk about stuff like that

Replies

(11)
Jun 15, 11:40 PM
I’m not making financial requests wo ahh ….. how did the Question Heading Change Abi how can I just take off the post
Jun 15, 11:46 PM
HHHhh kema da rigima kk bnda abinki meye na cewa u're about learning a skill cost almost 300k dole oga y figirta ya zata dashi kk,ai kawai kija bakinki kiyi shiru basai kin gaya mai ba,irin haka sai kisa jininsa ya hauπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Jun 15, 11:47 PM
Anonymous Jun 15, 11:40 PM

I’m not making financial requests wo ahh ….. how did the Question Heading Change Abi how can I just take off the post

0
wllh post din nn y bani driya,oga yanajin ance 300k cikinsa ya duri ruwa πŸ˜‚πŸ˜‚yasha shi za'a ceh ya kawo
Jun 16, 12:28 AM
Wahala wahala πŸ˜‚πŸ˜‚
Jun 16, 05:44 AM
Anonymous Jun 15, 11:40 PM

I’m not making financial requests wo ahh ….. how did the Question Heading Change Abi how can I just take off the post

0
When you are creating a post, ensure the title describes the post properly because we reserve the privilege to edit post titles (titles only) that do not fulfill such requirement or have misleading titles.
Jun 16, 06:12 AM
Yes, dole oga zai canja maki, sbda duk lokacin da mata zasuyi request suna farawa da haka Kuma wani lokacin mata kanyi haka dan su gwada saurayi ko Kuma su koreshi, matsalar idan aka cigaba da hirar to ya kamata yayi maki abunnan ko Kuma ace ya Gaza. wannan shi yasa reaction din zai canja ko Kuma ya datse hirar ko Kuma ya kauda MAGANAR.
Jun 16, 08:04 AM
yoh ni ko na 30k ne idan Ina da dma znce toh zan bki 50% a matsayi na na wadda yke kaunar ki da aure Kuma cigaban mu ne gba daya. but idan bna dashi koda request kk Yi straight forward znce Miki bna dashi
Jun 16, 02:52 PM
u r using style dey beg money kina wani cewa u r not begging, zai rana ki idan kika cigaba da tambaya
Jun 16, 04:38 PM
Mashkur wali Jun 15, 11:46 PM
HHHhh kema da rigima kk bnda abinki meye na cewa u're about learning a skill cost almost 300k dole oga y figirta ya zata dashi kk,ai kawai kija bakinki kiyi shiru basai kin gaya mai ba,irin haka sai k[...] HHHhh kema da rigima kk bnda abinki meye na cewa u're about learning a skill cost almost 300k dole oga y figirta ya zata dashi kk,ai kawai kija bakinki kiyi shiru basai kin gaya mai ba,irin haka sai kisa jininsa ya hauπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
1
Ni kam Kudin dai bazan kara maganan su baπŸ˜‚
Jun 16, 05:44 PM
Comment has been deleted
Babe, tace fah ba tambayan shi take ba. na gist she dey gist am
Jun 17, 12:02 PM
Anonymous #3 Jun 16, 05:44 PM

Babe, tace fah ba tambayan shi take ba. na gist she dey gist am

0
okay na gane
×