Allah sarki Rayuwa Rayuwan wasu naburgeni Yadda zakaga yaya da uwa sunajin dadi suyi pictures ai dariya Amma nidai bansama wanan ba mahaifiyanmu tayimana komi arayuwa but burinta daya inmukashiga cikin jama'a mukayi badaidaiba ta wulakantamu tahantaremu da zage ko a kasuwane ko agaban waye wulakanci iri iri dagori tamana kaza tamana kaza in kanni sunma rashin kunya agabansu awulakanta azageka duk sunrainaka especially ni Arayuwannan baabun dakemin dadi mutuwata kila shine jindadi na innatuna seinga duniya dadi kila nangaba inji dadi walh hartunin inkashe kaina nakeyi Amma senatuna duk wanda yakashe kansa wuta zeshiga direct dan ni duniyan bemin dadi mahaifiyata dabakinta take fadin tatsaneni saboda kawai in anmun badai dai na senace Ammun in yara sunmun baza'ace sugyaraba sedai azageni agabansu ahantareni agabansu aimin wulakanci tunmuna yara mahaifiyanmu bata tabajawoni kusaba ko ajiki ko mekefaruwa dani se hantara life is not easy at all but bakomi duk inda mukashiga awulakance dan mahaifiyanmu agabansu take zaginmu tahantaremu tazagemu temana gori especially nidinnan Rayuwan bemin dadi , indayakemin dadi in ina tare da kawaye da abokan arziki Rayuwan wasu naburgeni nasan kowa wani dan adam yana fuskantar wani kila abu nawa is worst zaaga ina dariya inyi pictures but nikadai nasan menake going through arayuwa kullum cikin tunani da bakin cikin Rayuwa wani abubuwan walh bazaka iya typn ba but bakomi 😭😭😭
Assalamu alaikum beloved sister… your Hausa is too complicated but I think I get the point 🤔…
you see, for the average thinking person, life is really sucks and never balanced… but the truth is that life is very balance when you;
1- count the blessings around you
2- you look at how healthy you are compared with those in hospitals
3- that you are a good person and did not insult your parents back,
4- for being born complete
5-for being born as a Muslim is also a blessing. I can go on and on…
just know that it’s very ok to be sad or unhappy, Allah blessed us with emotions so that it will serve as a reminder for us HIS creations to remember him.
but believe me, you will be happy, that’s why you have the emotion to become happy.
may Almighty Allah with HIS infinite mercy, easy your pains, affairs, struggles and also guide and protect you. ameen… please accept my heart felt sympathy 🙏
rayuwa Kenan please you should stop thinking of suicide because isn't the solution.
you are solutions to your problem.
what you are going through, kidau kishi is a test from God.
walahi if you keep endowing and patient what you are going through right now.
nagaba za kiji Dade
I knew isn't easy and I don't know what you are facing through.
Amma keep praying for her and for your self
Allah zai kawo Miki solutions
Assalamu Alaikum sis kiyi hakuri sai dai mu tayaki da addua harkar nan ta mahaifa sai hakuri kiyita addua Kinji kuma Allah yabaki ikon cin jarabawar nan kinji 😭but pls suicide is not a solution
poster so sorry akan abunda kike goin 2tru but blive me baa ke kadai kike cikin irin wannan matsalar ba akwaisu da yawa kici gaba da addu'a kawai wata Rana komai zai wuce ita da kanta mahaifiyar taki zata dawo tana alfahari dake tana yabonki
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment