karki bari kanin jahilci ya rudeki ki ki nunawa kulawa ga mijinki
 kanin jahilci shine (kasan abu aman ka kiyi).
  
misali ko yana cin abinci a cikin AC dauko mafici rinka yi mai fifita.
   In yace meye haka?
kece ai ka isa neh sweety.
 zakigani in mai hankali neh har wani dan murmusi na nuna kauna zai sakar miki.
ba boka ba magani zaki rika juya mijinki har a rika tunanin da cecekuce kin mallakeshi,bayan kawai tsananin kulawa ceh tasa ya koma kamar Dan karamin yaro.π
 MwaleeyπβοΈ
                
            
                wllh fa mashkur ga maganin masalar su amma basu gani                
            
                muna godiya mashkur Allah yasa muyi amfani dashi                
            
                Amin Amin                
            
                wllh kuwa abubuwane na dabara da salo kawai π
                
            
                ai kabari kawai πππ                
            
                toh sannu mashkur                
            
                I wish my girlfriend will see this βΉοΈ, I want to behave like a new born baby idan munyi Aure wallahi πππ                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment