Islamically it is said that music is harm
I'm a bit confuse, pls malaman aji fill in my curiosity 
my question here is those is include islamic songs, love songs?
are this all haram or is it just the ones with vulgar words
                
            
                all of them                
            
                Nasheed also is a form of music and its not haram.                
            
                what I know is that any thing called song is not allowed                
            
                ita Waka tanada illoli da yawa 
Idan kanayin wakar muna furci zai tsiro a zuciyarka 
maana cewa duk munafuki baya shiga aljanna kuma a wuta kasan ta zaa saka ka,
idan kuma kana sauraren wakar shedan zai samu wurin zama a zuciyarsa kuma haramun ne kana sauraro ana sakama zunubi 
ita Waka ta kanyi tasiri a cikin zuciyar Mai sauraronta da kuma Mai yinta, waka idan mutum ya Saba da ita baya iya zama Bai Sha bah. 
Hmm Allah dai yayi Mana jagora baki dayah.                
            
                arda wakokin yabon Manzan Allah SAW
shima yana kawo sharin shaytan?                
            
                wannan kuma ban sani ilimina Bai Kai can bah gsky you can wait for other sheikh's to say something.                
            
                yes this true                
            
                not all songs are haram, if it is just song, that is vocals only without musical instruments and no vulgar language or insults then there is nothing wrong with it.
but it is a wastage of time because you are not going gain reward from it.                
            
                idan har akwai kiɗa acikin waqan to Allah ya haramta. amma idan babu kiɗa kawai waqe ne kuma babu siffanta Annabi da matsayin da ya wuce nashi, kamar wasu suna roqan shi acikin waqoqin su, toh ya haramta. amma idan yabo ne kawai daidai da matsayinsa kuma babu kiɗa toh babu matsala. amma kasani ɗan uwa, ban taɓa jin hadisin da yace ga ladan da za'a bawa wanda yayiwa Annabi waqa ba amma wanda yayi masa salati 1 Allah zaiyi masa goma.                
            
                wallahil azim All of them,Check suratul As-shuara                
            
                god no go shame us                
            
                Not all...                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment