A wuraren shekarar 2019/20 na koyar da Photography da Graphic Design in an online class on WhatsApp and later in the NH classes on Telegram. A cikin wadannan classes dinne na hadu da wata baiwar Allah anan Kano, tana sayar da irin kayan motsa Baki.
Tunda dalibata ce sai naga bari nayi patronizing dinta, rannan nayi order din Shawarma, sai nace zanje na karba tunda a lokacin wurin da nake aiki ba nisa da gidansu, da Magriba naje, na kirawo waya cewar na karaso.
Sai na nemi dan wani loko na make, da fito sai ta kirawo wayata, ina amsawa sai cewa tayi "A wani mota kake ne?" da murmushinta a fuska😊 ni ko nace: "Ai a sayyada ta nake" kawai baiwar Allah sai ta canza fuska ta juya, ta baiwa kaninta sakon, kafin na karasa kuma sai naga ta dawo amma dai babu walwala kamar farko😂.
Kuma dai gidansu ba na talakwwa bane bare ace. Bayan wannan ma naje hoton wani biki, mun sauka a Napep angon sai cewa yayi au wai dama baka da mota?😒 Na dai hadu da irin tambayar sau da yawa kuma gaskiya banjin dadinta, yawanci mutane ko da basu da mota/abin duniya idan kai ba ka dashi sai su rika degrading dinka.
Allah Ya arzurta daga taskarShi Ya hore mana ziyarar Annabi Alaihissalatu wassalaam
                
            
                Allah ya mallaka maka RR cikin amincin sa da salamar sa en ma range rover kke so Allah ya baka en ma land cruiser ne toh Allah ya baka ta Alkhairi ya maka Arziki irin na su dangote🤗 komai lokaci ne kaide ka cigaba da neman na halak                
            
                Amin-amin, Allah Ya amince, Ya bamu mai albarka. Ni wallahi na fi burin zuwa Madina akan samun mota. Nagode sosai                
            
                Mai namu abin ya daina wani damunka haka rayuwa ta koma idan ka siya motan ma ba ka tsira ba sai wani ya ce dama wannan motar kake hawa. Fatan mu dai Allah ya bamu wadatar zuciya                
            
                Amin-amin saboda alfarmar Annabi Alaihissalatu wassalaam                
            
                Allah ya azurta mu gabadaya                
            
                Bunch of lousy materialists. Amma sun ji kunya wallah. Aameen aameen aameen                
            
                mukuma da muke chilling da motan iyayen mu sai su dauka na mune🤣💔
wahalaaa                
            
                Wannan shine a. wanke gara😂😂😂                
            
                kuma this kind of thing yafi faruwa a north dinmu fa.you just see person with car or expensive things bakasan how far they gone to provide that ba,you wey the hustle they makam ana ganinka wani talaka ontop ur intellects and potentials. Allah yataima kemu yacika mana burikanmu na alkhairi.                
            
                Amin-amin, mu kam nan yankin a muna kaunar materialism                
            
                I understand kuma haka ake mostly                
            
                Ameen                
            
                Allah Ya bamu ikon gyarawa                
            
                Bansan ka/ki ba, but we be friends? Duk inda ake irin wannan addu'ar we dey, thanks once again                
            
                Hajiya Mairo                
            
                howfr                
            
                Not too far oo                
            
                ya kk                
            
                hmm rayuwan ce sai Adda’u amma yuh shouldn’t feel bad in any way..sai an tona Za kaga rufin saurin da kk ci dayawan masu wannan mgn basu samu bah sai fake life..Allah bamu rabon mu na alkhairi                
            
                Amin ya Rabbi...                
            
                Alhamdulillah and you?                
            
                Amin-amin Allah Ya hore mana wadatar zuci Ya kara mana rufin asirin                
            
                Hk rayuwa ta koma wllhi 💔 Allah dai ya nufe da ziyarar dakinsa in munje se mu nemi lahirar da duniyar Allah ya cika mana burinmu                
            
                why not...nisa'u ce😅  uwlcm bro                
            
                Amin-amin                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment