ina bukar taimako da shawara dan allah, porn ya lalata min rayuwa
Anonymous Feb 25, 11:22 AM

ina bukar taimako da shawara dan allah, porn ya lalata min rayuwa 0

Aslm I need your advice u gently and help Wato nataso yaro mai son addini da neman ilmi addini sai dai nasamu tan garda tun ina karami sakamakon yaro banana ya lalatani tun ina karami sabida ina zama shagon babana tun ina shekara 10/11 yakan nuna min vedion porn tun ina karami sanan kuma lokacinda nafara rika waya kypord karama abokina yataba aramon memory inda na cikaro acikin memory da porn vedios ahaka naki boyewa ina kallonsu nakai har searching awaya nakiyi Ahaka nazu nafara masturbating tun inada shekara 13 har nakai shekara 17/18 lokacin na fahimci kuskurina amma nakasa bari har yanzu nakai shekaru 20 dkyar yanzu na daina sai dai ina cikin kunci rayuwa nakamu da ciwon damuwa kullum ne bana farinciki kullum kunci natsani ganina cikin mutani da tsoro tun ina shekaru 17 /18 nakamu da ciwon damuwar ga matsaloli dana tasu na fuskanta agidan mu wlh wannan Duniya ta isheni har gurin mutuwa nakiyi sabida bana jin dadin rayuwata gabadaya Kullum nakanyi tunani kaddarata batayi kyau ba Sabida tun ina karami na lalace tunanin hakan yana damuna gani nake kuwa yafini arayuwar nan Kuma yanzu haka ina krt a Jami'a ina 200 level wlh dkyar naki karatun kullum days dina suna tafiya cikin kunci duk hada ta ta zubina nakasanci ni nakiyin da ya amkrnt tuna ina primary amma nadawu krtn ma dkyar naki yinshi kullum bacin rai wlh KO soyaya ban taba yiba ga rashin lafiyoyi kala daban daban har aiki akatashi yimun amarainata dkyar allah ya gyra narasa wanda zan fadawa matsala ta kutaimakamin Dan allah
post

Replies

(7)
Jibril Shuaibu Feb 25, 12:17 PM
ka yawaita istigfari
reply 0
Anonymous #1 Feb 25, 07:19 PM
Tabbas kallon porn yanada illa sosai amma alhamdulillah tunda har kayi kokari kadaina. Wannan bakin ciki da abubuwa dakakeji shaidan ne yake maka wasa da hankali saboda kaga kaman Allah baya sonka wanda ba haka bane. Ka dage da istighfar da kuma sallahn dare, ko aiki kakeyi katabbata kana zikirori. Kasa a ranka cewa Allahu gafururraheem ne kuma zai yafe maka yakawo maka sassauci. Nima hakan yafaru dani abaya amma alhamdulillah yanzu nadawo dai dai kuma duk ta hanyan addu'a ne.
reply 1
Anonymous Feb 25, 10:24 PM

Gaskiya hakani nagoode Dan uwana gaskiya zanyi anfani da shawaraka inshallah nagoode Saidai kasan wani abu nakasa manta abubuwa da suka faru kullum cikin tunanin so nake Dan Allah yazan daina wanan tunani dan allah kataimakamin d shawara dan allah .
reply 2
Anonymous Feb 25, 10:26 PM

Nagoode zan yawaita inshallah
reply 0
Zainaab Mar 3, 08:25 PM
I Subhanallah Nidae shawara na a nn shine kayi kokarin cire damuwa a ranka kuma ka kama istigifari da Salatin annabi muhammad SAW Sannan ka yawaita karatun karatun Quran kayi kokari a hankali zakaga cigaba in Sha Allah kuma kasa a ranka cewa Allah zae rufa mka asiri
reply 1
Anonymous #2 Apr 7, 12:08 PM
If you are looking for a way to fight your addicton i have Iboga available, you can read about it and we can talk. It is used to treat addicton whatsApp me on 08081415225
reply 0
Nafiu abdullahi Nov 2, 11:44 PM
kayi aure kawai mallan
reply 0

Related Posts


Trending

I'm distressed. Anyone to talk to? General
PART 4: love the best and the worst feeling Relationship
part 5: my experience with love, with a guy for him a rebound girlfriend Relationship
Eid Palava with my girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
i can't read comments on this forum, anyone facing similar issue? Advice
Please what should I do? Relationship
i need your help my friends Advice
I think i am going to lose it Advice
The heart wants what the heart wants Relationship
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
part 10: Healing after heartbreak (selflove, self growth and self care) Relationship
Delete it! DELETE IT NOW!!! Relationship
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up Advice
uploading my picture to the matchmaking section Matchmaker