meyasa matan yonxu basu taba son mutum
dan Allah sai don wani interest
mazan yanzun ma haka suke hmmm
Love is in the air
hajjiya hauwa wlh namata sunfi yawa wlh yau wajen shekara nakeson kara aure but duk wace muka hadu da abunda takeso
Da matan har mazan amma point of correction yawanci amma badukka ba.. Wasu mazan suma haka suke.. Allah dai yashiryemu
haba. wlh namata yafi yawa
Hmmmm lemme not say anything here
kowa na da nashi interest yanzu tafiyan da Ake kenan 🤷
Banyarda dahakanba gsky inama kace 50% sannan zanyarda... Kowwa danasa amma mazanma nada nasu
dah Kam in kace na Mata yafi yawa zaa yarda Amma yanzu mazan ma sun daga flag gaskia kafin namiji ya kawo kanshi ya nema serious relationship da mace yanzu sai ya duba ta ina shima zai mora da ita KO iyayenta
we're all inhaling it😂😂😂
abunda takeso kayi Mata ta aureka or kayimata as saurayi
Aa wlhii, karyane, kilan dai wadanda ka hadu da moreover don’t generalize stuffs like this
Allah yasa mu dace kawai
wlh kuwa
Daga Matan har mazan ba duka aka hadu aka zama daya ba, Abin shine from your own side be the right and continue praying. sai kaga an dace..
poster ai abun duk both Mata da mazan Haka suke Allah dai ya hadamu da nagari wnda zasu somu Dan Allah Kuma Dan ibada
Exactly
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment