Agaskiya yan uwana ina cikin wani yanayi da har ma ina gurin mutuwa  nakasa gani alqibla rayuwata 
Shekaruna 21 amma gaskiya   ina  mumunar yanayi ina cikin mutani d suka taba tunanin kashi kansu
Ina cikin  yanayin  neman agaji wlh har kaunar  mutuwa nakiyi 
Kutaimakini d shawara
                
            
                me yake faru wa Tel us                
            
                how sure are you ayyukan da kayi zasukaika Aljanna Inka mutu da kake wishing ma kanka mutuwa. Komai tsanani yana tare da sauki keep on praying Allah yashige mana gaba amen                
            
                sorry bro. you're depressed! Allah ya baka mafita, Amma mene ke faruwa da Kai??                
            
                pls dear whenever kasamu kanka a wannan yanayi na bacin rai or bakin ciki.ka karanta wannan addua wlh Allah zai kawomaka mafita. 
Lailahaillallahu azizulhalim
lailahaillallahu rabbularshir kareem 
lailahaillallahu rabbussamawati wa rabbul ardi rabbul arshilkareem.                
            
                suicidal thoughts and ideation… Gaskia you need professional help. you need to drop ko da email ne saboda wani yayi contacting Dinka                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment