me: baby in  baka/baki yi wanka da ruwan sanyi da sanyin nan ba to bani bakai/bake😎
reply as my baby😂....
                
            
                hhh Ashe ba sona kk ba knn Bby Tom shknn allah y hada kowa da rabonsa                
            
                from my location sai dai ki mutu mushe.🤣                
            
                ruwan sanyi a wannan yanayin zai iya kashe mutun kam                
            
                Ok
Allah ya raka taki gona                
            
                zan iya komai akanki                
            
                Hahahahaha kaga masu yi dan Allah 😂😂😂
To Allah yasa ya kai zuci😅                
            
                Allah ya kiyaye hanya 😂💔                
            
                hhh haba dai                
            
                🤯                
            
                how???😂
ai soyayyace, soyayya kuma bata kisa                
            
                Allah yasa da gaske kk 😂                
            
                hmm am just joking, mu kayi ma a aikin banza balle me dalili                
            
                yakai zuci Mana Ana sanyi zanfita naje niman kudi kuma nakai mata                
            
                nayi abinda yafi hakama akanta                
            
                naka wasa neh😂                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment