guys please help a sister out. I have been trying to get it out of my mind but the more I try the harder it is. I just want to marry a uniform man a soldier to be precise. Irin su major general 😂😂. wlh har dariya ake yimin a gida Wai matar Major. and the funniest part is I don't even know any one with that title 😂.
                
            
                Tohhh.. Allah ya kawo shi                
            
                Amin Ya Rabbi                
            
                Allah ya kawo shi amma dai 😂😢
sai kin rika addu'a Allah ya bashi tsawon rai. coz anytime ya fita aiki when theres conflict, your heart will be beating 70 70. their job is you either survive or you die.
Allah ya zaban mana mafi alkhairi                
            
                Allah ya hada ki da na gari                
            
                Allah ya hada ki da na gari..... Amma dai kowa da kiwon da ya karbe shi lallai😂                
            
                Amin Ya Rabbi sis                
            
                Amin Ya Rabbi sis                
            
                Allah ko😂😂                
            
                kasa ta lalace da rashin tsaro da nabaki babanmu                
            
                ai ba damuwa. kana iya bani shi🤣🤣                
            
                hhhhhm😂                
            
                atoh                
            
                good Samaritan😂😂😂                
            
                wonderful😂😂                
            
                ehen na                
            
                I try ai                
            
                yeah                
            
                madam are you sure 😂 ?                
            
                a major general is at the peak of his career already.  Samun wanda zeyi aure at that point is very rare. indai side chick neh toh that wont b difficult 😁                
            
                my bro is a general 😂 da ace mai ra’ayin mata biyu ne, ai dana hadaku😍                
            
                i will recommend Bello turji for you
he’s the type of General that real generals are scared of                
            
                Allah kuwa.... Na danyi mu'amala da su ,ni wallahi banga abun so tattered da su ba. shiyasa nace kowa da abunda ya karbe shi                
            
                Allah ko? oya na let's connect 😂😂                
            
                haba dai oga..... Ina Ni Ina side chick?                
            
                ko zamu gwada ne🤣🤣???                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment