assalamu Alaikum warahmatullah. 
please I need more clarification on those malaman tsubbu? those who claim to be giving medicinal treatment, advice, talking with jinns( in dreams ) , and all those stuffs. 
thank you.
                
            
                Clarification in what sense?                
            
                Islamically                
            
                You've already said it yourself, "Tsubbu".
Haraamun suke yi kuma haraamun masu zuwa wajensu suke yi. Shirka suke yi gabadaya'n su. Allah ya qaara tsare mana imanin mu.                
            
                Still vague.
But Malaman tsubbu are mushriks. And those that patronise them are also committing shirk                
            
                please how can I reach you, I need more and more information regarding that if you don't mind.                
            
                Amin Ya Allah 🥹🥹                
            
                drop your email                
            
                tsibbu haramun as u know haka kuma masu zuwa gurin malamman tsibbu suma suna aikata shirka ne  mai aikata shirka kuma idan har bai tuba ba baya da rabo a lahira wanann shine kawai
sau tari mutanen mu suna zuwa ne gurin bokaye sabida rin jayar da zuciyar su take masu ba wai don suna so ba ko kuma don basu san hukuncin haka ba  
allah dai yasa mufi karfin zukatan mu                
            
                Islamically zuwa wajan malaman tsubbu boka or Dan duba is Haram kafurci ne kuma shirka da Allah da wanda yaje da wanda aka je wanja sa duk sunyi shirka the prophet Muhammad S.W.A Peace be upon him said duk wanda yaje wajan malamin tsubbu or boka idan bai tuba ya Dena ba sallahr sa ta kwana arba'in baza'a karba ba Allah ya tsare mu ya tsare mana imanun mu Ameen 🤲                
            
                Ameen y Allah                
            
                I think she wants the Islamic ruling on them.                
            
                totally haram haram haram❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌ALLAH y tsaremana imanin mu                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment