Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time?
Baffancy Dec 25, 08:42 AM

Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? 0

Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen.. jama'a ya yanayin sanyi yake a garinku a wannan lokaci...Ni dai a rigar mu mun tashi d sanyi d iska masu ratsa jiki da kuma hazo.....
post

Replies

(94)
Baffancy Dec 27, 08:15 AM

wlh sanyi nan nikam ai yafin yawa sai dai godiyar Allah
reply 0
Baffancy Dec 27, 08:16 AM

Ameen kema innaje can zan siyo miki hakorin makkah
reply 0
Pharida Dec 27, 04:16 PM

🤔🤔🤔🤔Farar takadda ta na nan zuwa
reply 0
Dr A A Dec 27, 04:52 PM

Allah ya kawota lpy idan kikaji kuma wayan da kika turo su kawoman farar takarda basu dawo lpy kada ki nemeni🌚
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage