Salam Alaikum everyone please I need you guys advice 
saurayi na hadu da be fi wata biyu da haduwa ba,yazo da maganan aure gadan-gadan...bamu jima ba yache min ya sama hatsari an kwantar dashi(2months)
Chan kuma yache min Wai za'a mai aiki kuma kap kudin hannun sa sun kare ko Zan iya Nemo mai aro 
nikuma wajen yaya na ne kadai Zan iya arowa kuma shima yayi ordering goods dinshi Basu shigo ba
Ko na tambaya ma ba Bayar wa zeyi ba
na fada ma saurayin nawa haka
dan nasan bazan ma iya zuwa ma mama da wannan maganan ba dan she won't take it lightly with me 
what do you guys think about this?
do you think he's genuine dan ni har ga Allah Ina San shi Amma zuchiya ta bata kwanta dashi sosaiii ba
I just feel like there's something about him that am not okay with 
but na kasa gane Ko menene
koma I don't think am the right person daya kamata ya tambaya bcos yana da siblings yana da friends 
ba abun in nemo masa aron kudin ba ni kuma na shiga matsala
                
            
                isn't genuine don't believe him. zai yaudare ke, he didn't get any accidents just trying to dumb. is a tactic ya yau dareka....
just be careful... and keep your faith alive nagare zai zo                
            
                exactly my thoughts 
Tohm InshaAllah 
Allah ya kawo nagari Amin                
            
                which guy dey use this bombing format for nija girls.🤣🤣
with this format I collect 500 dolls back then. allah Ka Kara shiryamu                
            
                Ameen 🤲                
            
                ONE CHANCE
he must be stupid and someone that don't value himself. malama you must leave this guy idan kina son zaman lpy don wlh ba ze iya zama mijin ki ba sai dai ke ki zama. 
shawara nke Baki ki rabu dshi. how can a person that suppose to take care of your responsibilities Kuma zai Rika requesting a wurin ki, it sounds crazy.
yyi accident ya rasa wadda ze tambaya kudi sai budurwa da yke so, Koda kina business it's inappropriate ya tambaya kudi. as a man you have to always be a man. 
never ask woman money no matter what but if she's willing to assist toh zaka iya bata Dama. akwai ire iren su 'yan one chance be                
            
                my sister run for your life oo yaudararki take so yyi daxun naga wani post a Facebook same irin nake saurayi ya yaudareta ya gudun mata da kudi                
            
                ki ce barawo                
            
                babba ma kuwa                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
                                                        Matchmaker
                        
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment