Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time?
Baffancy Dec 25, 08:42 AM

Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? 0

Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen.. jama'a ya yanayin sanyi yake a garinku a wannan lokaci...Ni dai a rigar mu mun tashi d sanyi d iska masu ratsa jiki da kuma hazo.....
post

Replies

(94)
Baffancy Dec 25, 09:29 PM

shazumamu sarkin kwadayi to ba za'a baka b
reply 0
Deejah Almustapha Dec 25, 10:08 PM
Alhamdulillah abun dai ba’a magana.
reply 1
Dr A A Dec 25, 10:31 PM

ina cijeka walla🌚
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:33 PM

saika ciza ai mu gani
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 08:04 AM

😊ok sai inrakaka koh
reply 0
Baffancy Dec 26, 08:18 AM

eh mana ki shirya kayanki kowanne lokaci zaki iya jin nace ki fito
reply 0
Isma'il Abdullahi Dec 26, 11:09 AM
sokoto na mad u go feel like Dem open a very cold fridge
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 02:04 PM
Saudat abbas Dec 26, 02:10 PM
Baffancy Dec 26, 03:28 PM

in kuma kikai nauyun shiri to shikenan jirgi na baya jiran kowa✈️
reply 0
Baffancy Dec 26, 07:16 PM

Tam nifa kince nayi laifi kuma kinki fadamin🤲🤲
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 07:48 PM

yaushe nace kayi laifi baruwana ni bance bah
reply 1
Baffancy Dec 26, 07:53 PM

Tam ai shikenan tunda haka kika kuma ko bazan baki kayan dadin d Mama ta siyomin ba
reply 0
Dr A A Dec 26, 08:09 PM
Dr A A Dec 26, 08:10 PM

fadaman gaky fa 🌚
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 08:13 PM

eyyah mn sowie😞toh laifin menace kayi😟ai xakaban kayan dadin da mama tasiyo 😋
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 08:21 PM

😢😩sowie mn kafada mun sai kuma mgn kayan dadin da mama tasiyo😋🙃😉
reply 0
Seeyermerh Dec 26, 08:25 PM

no fa ni ai nayi Bby gurl d ywww da irin shawarar nan😹😹😹
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 08:45 PM

😁😀😃😄😅😆
reply 0
Baffancy Dec 26, 08:48 PM

zan baki muga bakin kwadayiiii
reply 1
Saudat abbas Dec 26, 08:53 PM
Baffancy Dec 26, 09:00 PM

Umhh kaga baki kwadayi gashinan Dan karami abinda sai dai surutun gsk
reply 0
Saudat abbas Dec 26, 09:05 PM

😂🤣tunda xaka bn ai shikenan
reply 0
Pharida Dec 27, 06:57 AM

lallai anji Hausa an san jaura
reply 0
Pharida Dec 27, 06:58 AM
Baffancy kwan lahiya,hunturu dai nan wuraren mu sai godiyar Allah
reply 0
Dr A A Dec 27, 08:15 AM

hunturu ai bakin nan naki ne hunturu yen yen yen yen🌚
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage