I want to start a relationship what are the main abubuwan da zan kiyaye
kada a kawo maka zuga ka dauka domin yana lalata relationship
Banda yawan zargi
a dinga mutunta juna!
banda shan minti, it's the key to destruction.
make it pureβ¦ and know that in ya kawo miki wani dabiβa na batanci to ba sonki yake ba. Allah ya tabbatar da alkairi
Have alot to say atm...
kayi komai da xuciya daya sannan kar kasa xargi idan abu yafaru kar kayi saurin yanke hukunci kayi tunani kafin ka yanke hukunci sannan dole yakasance kanada hakuri saboda dole sai kayi hkr da ita
don't forget that you also need capital to startππ
me yawa maπ
especially when you go for the premium πππππππ
ahh touπ
Zuciyarka zaka tsarkake. Kasan cewa Allah shi ke juya dukkan lamari kuma Allah Yasan abinda ke cikin ranka. Saboda haka karka yaudari kanka. Komai kazo dashi, haka zaka samu.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment