Na kasance ban taba soyayya ba sai gashi yanzu kawai naji zuciyata tana bani shawarar hakan to amma kuma na kasance mutum mai tsoro shine nake neman shawarar ku ko Allah zaisa in samu wasu kalmomi na kwarin guiwar tunkarar wacce nake so in....๐๐
                
            
                Ashe dai akwai Irina Wanda bai taba soyayya ba 
kafara cire tsoron rejecting be4 nxt step                
            
                just zero your mind kowa da tashi kalar kaddarar duk abinda ya same ki dama haka yake                
            
                Hmm ashe muna nan dayawa bari na labe naji yanda zan fara nima                
            
                Allah ya hada ka da wanda zata karba zuciyanka tsakani da Allah                
            
                ameen na gode                
            
                ๐คฃ๐Ai abun na da sauki why not ka fara da friendship kawai daga nan sai ka fara aikawa da sakonni biyu zuwa uku a wuni,Amma ba zan fadama kaman ba oo                
            
                Hm to na gode Amma bakya ganin wasu matan idan kawance kuka fara daga baya k fada musu kana sonsu shikenan karshen alakar kenan                
            
                kafara tmby hala yanta first kuma zero ur mind idan tanada saukin kai sai kaje mata idan kuma babu sai kasan ta inda xakafara                
            
                na gode sosai                
            
                Anfanin friendship shine ka fahimche ta her like and dislike nan za gane wace iri che ita                
            
                Allah Sarki, ashe muna da dan yawa wanda basu taba soyayya ba. Amma dai ni gani nake tsoro bazai hana ni tunkarar wacce nake so ba.
Toh bari dai mu ji shawarwarin mutane                
            
                ok zan gwada insha Allah na gode sosai                
            
                Brother in arms ๐
๐
.
Ai kada ya cire tsoron. Kawai ya afka. If he gets rejected zai cire masa tsoro. idan kuma ba tayi rejecting nashi ba toh shima norms ne                
            
                oboi we really plenty o                
            
                gsky abokina Ina d tsoro sosai wani lkc koda naga wacce nake so buya nake                
            
                Allah ya sa a dache                
            
                That's one way to approach the matter๐๐ฝ                
            
                ya ryt Amma rejecting ba Dadi fa                
            
                nvm                
            
                Zama ka fito ne                
            
                Well, maybe that's your nature, but you need to get rid of it just this once.Love is sweet oo, you need to taste the sweetness. After all yanzu muna generation din da majority mata suke chasing men, just calm down and follow your heart, maybe this is the right time and nothing should ever stop you from approaching someone you love. Best of luck                
            
                Calm down and approach the girl of your dream. There's nothing to be scared of, you need to love and be loved                
            
                ๐๐dama ba boye wa mukai ba                
            
                Haka ne, amma kuma guarantee zai daina tsoro. Cos he will be like ai ba yau aka fara rejecting dina ba                
            
                hakane
oh God wen                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment