Aslm 
nakasan ce ina soyayya da wani Amma Kuma yanada Mata da Yara biyu, muna soyayya sosai Kamar bazaa rabuba , akoda yaushe Ina tambayar shi yaushe zaizo gidan mu Dan ayi maganan auren mu Sai ya basar da maganan kokuma yace min bazan ganeba.
And I need to get married because I lost my mom  8yrs ago ,Ina tareda matar babana banajin dadin zama da ita Bata Sona kwata kwata. please am seeking for your prayers ๐ Allah ya bani Wanda zai Soni tsakani da Allah Kuma da maganan aure.
Thank you so much
                
            
                Well Don't Push So Hard Bcs if you Marry The Wrong Person You will Wish You are Still Lving with Your Step Mom. So Keep Praying If He is Right For You It Will Happen If He is Not Kuma Allah ya Kawo Na Gari. Ameen May Allah Make it Easy For You Ameen Thumma Ameen                
            
                Allah ubangiji ya fito miki da miji na gari me kaunar ki Tsakani da Allah,
Allah ya tabbatar da Alkhairi
ameeen                
            
                Ki cigaba da addu'a da hakuri insha Allah Allah zai kawo miki mijin aure may Allah azzawajallah ease ur affairs Ameen ๐คฒ                
            
                thank you so much                
            
                ameen ya Allah jazakallahu Khairan                
            
                that right person will come for you and may Allah grant us all our heart desires๐you will be in my prayers sister so don't lose hope                
            
                kiyita addu'a sis komai lkcn maybe shidin bah mijin ki bane keep on praying Allab y xaba abunda yafi alkhairi                
            
                may Allah grant you a good husband                
            
                Allah sarki ubangiji Allah yakara miki hakuri ya hadaki da nagari mai tsoron Allah                
            
                Allah ya kawo                
            
                Allah yxb miki mafi alkhairi                
            
                Amin ya Allah                
            
                Ameeen ya Allah                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment