Just any traditional belief that people are still practicing today and you think should be renounced in the modern world today.
Sweeping at Night, I still don't get the point of that and I've done it several times, nothing happened to me.
Wasu sun ce wai soboda Al jannu ne
Giving and collecting with left hand.
Wannan kuma ba cultural belief bane sunna ce ta annabi SAW yana gabatar da dama kafin hagu a alamuran ibada da na rayuwa, a wurin ibada lokacin alola yana gabatar da wanke hanun dama kafin hagu haka qafar dama kafin hagu haka ma idan zeyi azkar da hanun dama yake amfani, akwai inda yayi hani mutum yaci abinci da hanun hagu domin shaidan ya kasance da hanun hagu yake cin abinci, allah ganar damu
Its culture not religion fa. Cin abinci is different. Babu inda a tarihi annabi yace kada ka karbi abu daga hannun hagu.
Even na abincin there is a reason and its because of their way of life during that time.
Ko kuma kai baka san reasons din ba a addinance idan kana buqata zan kawo ma hadisai akan hakan annabi yayi magana akan idan mutum zeci abinci yaci da hanun dama, please this thing regards religion not culture and i have proves if you need it
im not talking about eating, im talking of giving and collecting items.
Not only giving and collecting things, Annabi a alamuran sa yana fifita dama akan hagu.
I have never heard of that.
can you give examples?
open the link below for more information regarding your question.
https://www.google.com/amp/s/islamqa.info/amp/en/answers/82120
Hi Ayesha How you?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment