Please why is it difficult and highly challenging finding a girl that is yar gayu, mai hankali, mai biyayya. Most of yan gayun basu da tarbiyya, da nustuwa. Mukuma mazan yanxu abunda ke dawainiya damu kenan wlh. Muna san mata yan gayu kuma at the sane time wife material. But to be frank basu dayawa baxaace babu ba. Amma sai kaga yan gayun ko maxinata, ko masu bin mata, ko yan shaye shaye, ko masu jijji da kai, ko maras sa kunya. Allah ka shiryi alummar mu. Muna ta trying but is challenging wallahy. kuma muma matsalar mu, masu biyayyar sai muce su ba yan gayu bane basu mana ba. Ba kuma wai mai muna nufin sai maikyau ba ko yar masu kudi, no kaga mace dai neat and cute. Ta iya dressing da dan kwainane na mata amma kuma most of them sai a hankali. Allah ka datar damu. Amin
                
            
                find a wife material and bless her with the materials to become yar Gayu after  you marry her                
            
                gayu halittane ai 😂                
            
                ko kusa sani leke leken ku ne ba zabin mafi alkhairi                
            
                Alh Allah yakawo nagari kawai                
            
                keep praying Allah zai hadaka da wadda kk so insha Allah,akwai su a duniya sai dai kawai wahalar samun su                
            
                Well said                
            
                Gaskiya ba kowa ba duk da dai kamar yadda ka fada basu dayawa su marasa kyaun halin su suka shafa mana kashin shanu.Amma akwai masu kyaun hali kuma yan gayu                
            
                that's the real fact                
            
                Hakane. Allah ya bamu to, ya kuma zabamana mafi alkairi                
            
                Amin                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                Ita kuma se ta tura maka email? kaje matchmaking section ka nemo ta mana,
Admin ya hana matchmaking a nan.
Mu kuma as Arewaup police we will report                
            
                kai dan gayu ne amma😂 and are you handsome? ka iya dressing?                
            
                To ko xamu gwada gayun nidake muga waxai kure wani. in kina ganin mu gwada indai kina da qualities din da na fada to Alhamdulillah sai mu bada trial😝😝😜                
            
                ok then🤣                
            
                Akwai 'yan gayu kwarai kuwa da gaske kuma masu cikakkiyar tarbiyya,ilimin addini da na boko ga kuma wayewar Muslunci,sannan sun san abnda ya dace (true definition of wife material) 
kaidai kawai ka tsarkake niyyarka ka nemi taimakon Allah akai,sai kaga Allah ya datar dakai ya dora ka akan dace,
sannan kuma sharaɗin samun macen kwarai dole kaima ka zama na kwarai,saboda wannan abu ne rubutacce a cikin littafin Allah,("Matan kwarai na mazan kwarai ne,haka kuma mazan kwarai suma na matan kwarai ne" Q:24 V:26)
to saboda haka sai mu dage mu zama na kirki sei Allah ya haɗa mu da abokan zama na kirki😊❤️
Allah mu dace baki daya
Aamiin.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment