Assalamu alaikum I'm here to share my own story of what I'm going through. Ina da shekara 21 amma ni bantaba yin saurayi wanda zaa ce yau kunyi soyayya ba sedai wanda zaka ga yara ne of your age wanda ba lallai aure zasuyi ba ko kuma wasu dai zaka gansu gasu nan though suma bawani soyayya ke kawo su ba nikuma so nake nasamu miji na aure and abun yana damuna wlhy kullum na zauna se nayi tajin ba dadi zuciya na yana zafi gashi a gida mamana tana so taga munyi aure the same thing da yake faruwa da sauran sisters dina(step) sedai muyi tagani age mate namu suna aure ko kuma kowacce da saurayin ta wallahi abun yana damun mu sosai wlhy har ana cewa wai ko nauyin jini ne damu some of our friends kuma suce wai don bamu fita waje ne to fita base ta kama ba zaka fita in baka da wajen zuwan fha? nidai nayi adduar nayi amma wlhy shiru ko Dan saurayin arziki ma kasamu babu bame kiranka a waya kullum shirt yadda ka ajiye wayar ka haka zaka dauka na dage da kiyamul laili ina ta addua dai Don Allah tambayata anan shine su mutane a ina suke haduwa ne da samarin kuma a tayani da addua thank you
Allah sarki,
drop your phone number I'll love to connect with you.
Sai hakuri Madam...Keep paying Allah yana tare dake ..baya bacci bare gyangyadi so komai lokaci ne..don't give up
Allah's timing is neither too late nor too early..get over whatsoever is disturbing ur heart,remember ALLAH is the best planner..kika sani ko his keeping you for the right person?.bawani nauyin jini or wani abu,no one dares to do it when it nt time and no can bring it on when it nt time..cigaba addu'oin nan taki..allah loves who always get back to him...don't be sad yar uwa.
story of my life too, but don’t worry komai lokaci ne, yadda ki ka ga kowa yana nasa haka muma watarana sai
labari. don’t let it bother you
my advice is you shouldn't let this get to you or your siblings cus it does ma you might end up accepting the wrong person cus how earger you are and meeting the wrong person might mke or force you to do the wrong thing.
Which state are you from please and your age?
my sister don Allah kada ki ije number ki. wasu za suyi amfani da loneliness din ki su cutar dke. keep praying, tell your mama to also pray for you.
don Allah don be desperate to get a suitor. wlh wasu amfani da haka za suyi su cutar dke. plz
mu gashi wasu sun samu kullum mu kira su, mun matsa a bamu auran su wai sai sun gama karatu Nan da 3 yrs knn fh. ga wasu suna nema hmmm
ALLAH Sarki. just 21? you are still young my sister, ki godewa ALLAH. akwai 'yan 30s,40s....komai lokaci ne,nasan da ciwo abun. INSHALLAH addu'an ki bai tafiya a banza. Kuma dinga sa yakini akan addu'an ki. ALLAH da ya su mazan aure shi zai baki kema
Ameen sis. wai a haka Kuma wasu suke samu Amma wai boko zata tayi sai ka ce mu jahilai ne da zamu Hana su karatu ko business. Amma ga wasu suna kukan Neman wadda zai Rika Basu kulawa kamar yadda muke a Wani wuri.
ni kawai shawarata she shouldn't be desperate sbd bata gari. keep praying and ko Dan sako na zuwa shago a Rika fita tunda fita Mai dalili ne.
kada ki yarda da fita barkatai kamar ballagaza baya Baki miji wadda yasan abinda yke Amma Kuma zama gd kamar Mai takaba shi ma Wani issue. ke dai kawai maintain your dignity as Muslim woman
Patience is a virtue every muslim should have be it in marriage or relationship. In your case you should be patient and prayerfull about the matter at hand and trust me a solution would be in front of u koh Allah kiyaye mu duka
kasan daman haka rayuwan yake. wani yana nema, wani Kuma ya Samu amma yana bai Maida hankali. Amma komai mai wucewa a rayuwa.
haka ne
ku cigaba da addu'a Kuma a kiyaye mutunci wlh sai Allah ya Baku na gari. I always tell my beb am not that kind of stupid da suke running up and down da mata. having calls with multiple women. I just stuck with one.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment