Daga karbar kyautar waya awurin saurayi kanwata ta kare a police station
Anonymous Oct 6, 03:47 PM

Daga karbar kyautar waya awurin saurayi kanwata ta kare a police station 0

Aslm Inama kowa barka da rana. nazo bada shawara akan mata sudai na amsar komai ahannun samari. Nasan cewa zakiga wannan post din nan Maryam Kuma Allah yasa kin gyara kenan. last month mafita kasuwa kawai naga kiran mama wai Yan sanda sunzo sun tafi da Maryam haka nabar aikinda ke gabana natafi chan don naji maike faruwa Ina zuwa nasamu police sukafara min bayani cewa tracking akayi na waya Kuma yana hannun ta Kuma rubbery akayi har anyi kisa.abin mamaki wayar ko nata baikai tsada ba aka tambaye ta ya akayi waya yazo hannun ta Ashe wai saurayi ne yabata Kuma ba Wanda yataba ganinta da wayar agida.shi Kuma saurayi yanajin labari ya tattara kayansa ya gudu sukace tunda ba'a samu saurayi ba dole a tsareta ta . Aiko naje naba baba labarin abinda yafara yace abarta tayi sati Daya kafin acirota nima Nagoya bayan haka mama Kuma sai hakuri take bawa baba akan yayi hakuri aje acirota shikuma yace aa bai yarda kowa yaje yayi bailing ta ba karshe dai saida tayi kwana uku a station rana na hudu aka Cirota . akan cewa duk sanda ake nimanta zataje station. Saurayi dai ya tsere babanshi Kuma is a well know person a kd amma yace ba ruwansa wata Maryam taga bala,i 😂🤣 gobe ma kisake
post

Replies

(5)
Sgabdo Oct 6, 04:29 PM
you lack Empathy my Sister, In Kinada Tausayi Bazakiyi Irin Wanan Zanchen akan Er Uwarki bah. Yes what She Did was Wrong. But Looks Like Abun Farin Chiki Ya Baki, Toh Allah Zai Kawo Mata Dauki. Kema Kijira Naki Jarabawan. Ai Babu Wanda Yafi Karfin sausayi ta Fada kansa. ALLAH. ya Tsare na Gaba
reply 1
Halima2117 Oct 6, 05:27 PM
Allah ya kiyaye gaba
reply 0
Anonymous #1 Oct 6, 08:36 PM
Allah yatsare yakiyaye nagaba
reply 0
Anonymous #2 Oct 9, 06:20 AM

Related Posts


Trending

I have been dreaming about my Ex Relationship
I separated with my wife last week, my story Confession
Little Advice Advice
part 5: my experience with love, with a guy for him a rebound girlfriend Relationship
part 6 : heart break Relationship
Eid Palava with my girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
Please what should I do? Relationship
i need your help my friends Advice
The heart wants what the heart wants Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
part 10: Healing after heartbreak (selflove, self growth and self care) Relationship
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up Advice
uploading my picture to the matchmaking section Matchmaker