Aug 12, 11:03 AM

Dagaske Aljanu suna hana mace soyayya?

pls brothers and sisters I have this question, da gaske Aljanu suna iya hana mace soyayya and marriage

Replies

(10)
Aug 12, 03:23 PM
yes suna hanawa musamman ma jinnul ashiq har zaman aure suke hanawa I’m a victim 3days da aurena haka aka maidani gida abu yaki ci yaki cinyewa saida na tsaya sosai las las dai auren haka ya mutu ko 1month ba ayi ba Amma yanzu Alhamdulillah nasamu narabu dashi Allah ya aurar damu
Aug 12, 07:25 PM
wanan maganan taki babbace
Aug 12, 08:50 PM
Hadizatou Aug 12, 03:23 PM
yes suna hanawa musamman ma jinnul ashiq har zaman aure suke hanawa I’m a victim 3days da aurena haka aka maidani gida abu yaki ci yaki cinyewa saida na tsaya sosai las las dai auren haka ya mutu ko[...] yes suna hanawa musamman ma jinnul ashiq har zaman aure suke hanawa I’m a victim 3days da aurena haka aka maidani gida abu yaki ci yaki cinyewa saida na tsaya sosai las las dai auren haka ya mutu ko 1month ba ayi ba Amma yanzu Alhamdulillah nasamu narabu dashi Allah ya aurar damu
2
Ameen Anty
Aug 12, 10:34 PM

Ameen ya rabbi
Aug 13, 04:40 PM

sorry Sis ALLAH. Ya Kawo na Gari
Aug 14, 06:25 AM

Alhamdulillah congratulations
Aug 14, 08:49 PM

Ameen
Aug 28, 10:19 AM

hey sis, I'm sorry for what you went through but Alhamdulillah, tunda kin rabu dasu yanzu. Allah ya kawo miji na gari. show me the way please, ya kika tsaya kika rabu dasu. now I'm at the stage duk inda naji batun waraka sai na tsaya na tambaya.
Sep 3, 09:47 PM
Anonymous #3 Aug 28, 10:19 AM
hey sis, I'm sorry for what you went through but Alhamdulillah, tunda kin rabu dasu yanzu. Allah ya kawo miji na gari. show me the way please, ya kika tsaya kika rabu dasu. now I'm at the stage duk [...] hey sis, I'm sorry for what you went through but Alhamdulillah, tunda kin rabu dasu yanzu. Allah ya kawo miji na gari. show me the way please, ya kika tsaya kika rabu dasu. now I'm at the stage duk inda naji batun waraka sai na tsaya na tambaya.
0
suratul baqqara zakisa a rubutamiki kisha sai kiyi sadaka Sannan kikaranta ayatul kursiyu kafa 41 ki topa aruwa kisha kinga azkar dinnan safe da yamma karike shi sosai wlh idan ki kazo bacci kidinga kunna suratul baqara on a law volume kiyi baccinki wallahi Insha Allah zasubarki
Sep 17, 06:59 PM
Hadizatou Sep 3, 09:47 PM
suratul baqqara zakisa a rubutamiki kisha sai kiyi sadaka Sannan kikaranta ayatul kursiyu kafa 41 ki topa aruwa kisha kinga azkar dinnan safe da yamma karike shi sosai wlh idan ki kazo bacci kidinga [...] suratul baqqara zakisa a rubutamiki kisha sai kiyi sadaka Sannan kikaranta ayatul kursiyu kafa 41 ki topa aruwa kisha kinga azkar dinnan safe da yamma karike shi sosai wlh idan ki kazo bacci kidinga kunna suratul baqara on a law volume kiyi baccinki wallahi Insha Allah zasubarki
1
sorry I'm just seeing this now. Jazakillah, May Allah reward you abundantly and give you your heart desires
×