Aslm
My friends i have a deffresstion i have every  symptoms of deffresion
Gaskiya   gabadaya banajindadin rayuwata kullum 
Damuwa d kunci zuciya haka kawai
Duk abinda mutani  sukiyi su samu farinciki ne kunayi banasamu farinciki
Abayanan na nime maganin amma abun kwana biyu yadawu
I am 21 years 
I need your advise 
Gaskiya nahadu d matsaloli tun daga kurciya
Kuma haryanzu  ina cikinsu 
Ina so nasamu wanda zangayamasa matsalolina
Kuda zanragi d abubuwa d suka farudani 
Nagoode
                
            
                male or female?                
            
                Male                
            
                you're 21 still kana kurucciya ne. Allah ya baka mafita bro. Duk lkcn da kk Neman mafita ka roki Allah idan Kuma abokin da zaka tattauna dshi ne am here for zamu baka shawara in Sha Allah                
            
                wslm
Mr. anonymous zan baka shawari ne kadan ba yawa. idan kana da depression Ka daure ka komawa Alkur'ani, Allah ma ya fada. ayin zikiri ake samun nutsuwa, ka lazimci karatun Alkur'ani sosai kuma ka tura damuwarka ga Allah                
            
                kayawaita karatun Alqur’ani                
            
                Be prayerful, pray your tahajjud, always read your Quran most expecially at night before going to bed, sleep with ablution (wudu) and never skip up your daily morning and evening azkhar, this will help you alot and alot, trust me its works like magic.                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment