aslm nakasance banida jiki sosai Amma kuma ni ba Rama ma bace can can kuma inada tsayi cos akwai wa anda nafi su jiki and am not married kuma haka Yan gidanmu suke sai munyi aure Muke mur murewa
so my boyfriend is suggesting I should start taking sabaya for weight gain he wasn't open directly
cemin yyi nasan inda akesiyar da maganin kiba? nace eh wai yanaso yasiya ma sis dinshi Nima kuma zaisiyamin inrinka sha kuma fa shima da bakinshi yace zanyi kiba nangaba I didn't know why yakeso inrinka sha tun ynx
Dan Allah how do you see it sai nake ganin kaman yaraina halitata or is it that bayasona ne
don't take it. kiche yasaya mata. but ke kinsan inkikayi aure Hankali ya kwanta zakiyi jiki. but Yanxu Bakison Yin wani Abu Da zai Zaman miki matsala A nan Gaba... don't Go And Do Something karshenta Ya Rabu dake bayan kinyi kiban. so Don't pls
if you marry zaki ye jiki like my sister said
in kin karba kince kina sha me zai faru, dankon soyayya kawai.
ki karba ki ajje shi
So in bakiyi jiki bayan aure ba fa?
Ya kenan?
Why not just like someone the way they are or better still go get the particular spec you want.
God this is annnnoyin!
If he doesn't like you the way you are, he should go for someone more his spec kawai. I'm not saying he's manipulative, amma you have to be very careful. Some people start slowly, before you know he'll be buying bleaching creams for you.
Bawai haka baneh yar'uwa maiyuwa yacanza ra'ayineh yafisan kidanyi jiki kadan koda kuwa ba sosaiba
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment