assalamu alaikum yan uwana musulmaii da fatan kowa yasha ruwa lafiya🥺dan darajan da Allah yayi wa annabi muhammad da kuma darajan wannan watan da muke ciki me albarka inaso ku sakani cikin Adduan ku😭😭😭😭wallahi ina cikin wani mawu Yacin hali😭akwaii wani bawan Allah anan kano ana kiransa Abdul gaya😭😭yan aji allah ya daura mun qaunar sa😭😭wallahi wallahi wallahi yafi qarfin 2 years nayi adduan nayi adduan akan ubangiji ya cire mun sansa amma kullum qaruwa yikeyi 😭😭to the extent that ko axumi nakaiii wallahil azeem shi nike farawa addua Allah ya kareshi aduk inda nike😭😭wannan ya zama mun masifa 😭😭💔ku taimaka ku sakani cikin adduan ku ubangiji ya Ciremun sansa dan allah😭🙏🙏
Okay Sis insha Allah zamu Tayaki da Adua.. but ki sani Duk Abunda Allah ya Daurawa Mutum Gwaji ne Yaga imanin ki. Kuma ki sani Adua da kike Ai Ibada ne. kinga in A way Allah yasa Kin Koma masa Kina Neman Mafita. kichigaba Da Adua Ko zuwa Shekaru ne. in Alkairi ne Shi Agareki Allah Zai Kawoshi gareki
may Allah SWA make it easy for you. kuma Allah ya yaye Miki. keya waita istigifari.
Hala me kayan aiki ne ko?! 😂😂
Tabbas ba makakke bane
Allah ya zaba maki mafi alkhairi
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment