I am 27year old guy, I have never dated any lady before, now I am ready to start a relationship because I want to marry before I reach 30. My problem is that I only have interest in ladies older than 25 years but I use to hear people saying that one should not marry a lady if their age interval is less than 5, some of their reason being za ta raina ka, za ta tsufa ta barka etc. Please I need advice especially from people that married their age mates. Honestly speaking bani son shirmen yan yaran nan under 25
                
            
                Wallahi i will not lie but this is verry funny ๐๐๐๐๐๐, toh fahh yaran under 250 na da raini ne kodai ance ma akwai raini a So?                
            
                Masu yan shekarun ne sun fi sanin ya kamata.
Ko dai ke ma kina daga cikin under 25 ษin ne๐
                
            
                tabbas ina daga cikin su, Yakamata mu daga placard #justice for under 25๐                
            
                ๐๐๐                
            
                Iyyee, karka raina mu fahh, sai kaga ka fada ma wata yar 18 haka ๐น๐น๐น                
            
                affuwa rankidade
dama ba Raina ku nayi ba kawai dai...                
            
                kawai dai meh๐๐                
            
                ka manta baka saka anonymous ba๐๐                
            
                in Kun dauki placard din Hana kowa motsa wa zakuyi                
            
                Allahu Akbar, ka dai ce kana dan shakkar mu kenan๐๐๐                
            
                ba dole na ba๐
๐
๐
                
            
                haka ake so aii๐                
            
                lallai ma sannu ki                
            
                iyyeee๐ bakama shakkan yi min maganaa๐๐๐                
            
                innaaaaaaa                
            
                i rest my case                
            
                gwanda haka Amman dole abi ku a sannu ku Yan under 25 dinnan inji poster๐
๐
๐
                
            
                Gaskiya dai daya ne, duk da ba'a son mu sai dai an bimu a hankali๐น๐น
aww ai duk tinani na kaine postern, bakaga nace ma anonymous ya fita ba๐น๐น๐น                
            
                Aa bani bane ai da farko da nayi posting anonymous#1 ya fita na poster Kuma anonymous ne zalla Kuma ba wai an ki ku bane                
            
                kashhh ๐น๐คง 
ama wlh baka kyauta mana ba ๐๐๐๐                
            
                wannan kawai dai ra'ayin ka ne, dan nasan wata mai shekara 19 kuma ga hankali ga sanin ya kamata, naga mai 27 kuma amma ba nutsuwa so it depends on the tarbiya ne, age does not neccesarily mean maturity                
            
                Gskya ne akan samu kaษan, amma anan ina maganan abin da yafi faruwa ne                
            
                hhhhhhhh yan matan en 18_25 duniyane plc yanmata undar 25 kuce hiiiiii๐๐
Ni bama nason nakai 25๐๐๐                
            
                justice dear๐๐๐ina bayanki                
            
                Gaskiya kam, ฦwaila sai a hankali                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment