please aja wa maza kunne suji tsoron Allah akwai wani mutumi ne muna irin hira normal da shi yau da kullum sai haka kawai we don't use to talk then all of a sudden again he hit me up saying he wants to tell me the truth wai he wants to have s** with me π Daga mutunci kawai sai a kama maganar s** kuma fa magidanci ne yana da mata da Ζ΄aΖ΄a. Maza kuji tsoron Allah. Note shi ya faΙamin he's married immediately I knew I stopped talking to him
Some guys dai sai a hankali...dey just don't know what dey are doing, it's really hard to fine someone that won't talk about sex with you ... like is there even any decent guys remaining?
wow
Allah dai yasa mu dace
Halin wasu sai a hankali. Amma fa na kirki irin mu suna nan sai dai ba mu da yawa sosaiπ
Some men are funny shaa, other was this lecturer of mine who once told me that whenever sees me he feels like having *** with me. Imagine I reported him to the kingdom of Allah, I told my dad in case anything happened to my result πππππ from that time he did not see my smile again harna gama
They are decent guys out there too, hopefully youβll meet them InShaa Allah.
adinga yiwa maza adalci a mazanma akwai wadanda suka San yakamata saboda manzon Allah (s w a) yace duk abinda kayi sai anyi maka haka zaka samu a matan ma akwai wadanda basu San kansu ba bare su San yakamata##justice for maza###π₯π₯π₯
π₯π₯π₯π₯
Anya ππ wannan yabon kai din
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment