Kuyi nishadi rijalu
Wai yarinyar da aka haifa 2002-2007 ce  take bani umarni🤔🤣💔  ko Kuma ta nuna mka Kai yaro ne
                
            
                🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 to ba kai kace zakayi soyayya da ita ba 🤣🤣🤣🤣                
            
                😅😅😅😅                
            
                🤣🤣🤣 abun wlh da haushi                
            
                bama wannan ne yafi bani takaici ba Wai tace zata maka wayo kokuma tayi aninda bazaka fahimta b 
kawai dai muna maida kanmu kamar wawaye ne saboda a zauna lpy                
            
                wayyo duniya 😂😂
soyayya dadi dole kuma ka ydda 😹                
            
                if you want the cheese you have to like the stench                
            
                hehehe dole ayi biyayya 😹ko asan nayi                
            
                iyye 🤔                
            
                Ba dole fa, an daina dole a soyayya in gaya miki.                
            
                who send u😎😂🤣                
            
                kwarai kuwa bro                
            
                So da mutum yaga bamai bullewa bane, kowa kawai ya nema hanyar sa faqat.                
            
                yes so.                
            
                ai babban abun haushin shine tace maka "Last chance" 😂😂🦾                
            
                hhhhh anayi muna jin dadi🤪                
            
                hmmm toh ai naga yanzu haka akeyi ko ina                
            
                gaya masa dai ko zaigane                
            
                Hello                
            
                Wai rijalu 😂😂 har kunyar kula Yan 2000 dinnan nake Yasin                
            
                slam Please looking for a Partner                
            
                female or male
let's connect 🏌️🏌️ khadijamusaa05@gmail.com                
            
                Mace kenan ai 
da ita yer 2000 da yer 90’s duk halin su daya fa so sai hakuri kawai zamuyi tayi dasu                
            
                🤣🤣🤣                
            
                I am just coming across this post but Gaskiya magana ku ya bani dariya                
            
                ko                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment