I and my bf met last year, everything goes well that I introduced him to my family and he did the same,
kafin nayi accepting nashi yace he is still a student and still hustling, so shi mai karamin karfi ne, I still accept him that way saboda arziki na Allah ne sai daga baya yake bani hakuri akan ya min Karya that he studied abroad and works with federal government, seriously karyan ya min zafi,
I was like if he tells me the truth will I love him for what he has? but forgave him and life goes on,
life goes on and started to borrow money from me duk da Yana daukan salary ban San me yake Yi da kudi ba,
Kuma wlh ko kyautan 1k Bai taba min ba,
Haka nake basa in ya tambaya thinking that zai bani since he has the source, Amma shiru, nazo Ina bukatan kudin in nayi magana sai yyi fushi, sometimes he blocks and unblocks me kullum cikin Yi min alkawarin da bbu Ranan cikawa, yazo ya daina Kira na sai ya ga dama, online sai ya hau baya min reply, Ni Kam sai ganin ikon Allah nake, Wai a hakan he wants to marry me, halayya kala kala, I have hundreds of reason to say no to him but ended up giving him another chance
two days back I ended the relationship because all my efforts to make it fruitful is useless he does what he felt is right.
shine yazo Yana ta min habaici a status Wai na yaudare shi, Dan Allah meye laifi na
wlh the pains he made me go through is unimaginable, wasu abubuwan bazan iya fada ba saboda munin sa....
wlh maza irinsu su ke Bata was sauran mazan suna, right now I have many proposals but my mindset keep telling me that duk daya suke duk da nasan cewa akwai na gari,
true love don't exist nowadays, I am trying so hard to adjust and start life afresh but I still think about him, but in Sha Allah I believe that one day I will delete him from my memory..... Ni da soyayya munyi hannun Riga πππ
lolz the foolish things we do for loveππ.
men think some women are after their money, while there is more to marriage than just money.
sometimes we see the red flags but love blindfold us
Allah ya hada mu da na gari
madam wlh ba zan iya gama karantawa bh, that man is. bastard and son-of-bitch just move on forget about him
idan yna aiki Kuma yke Aron kudin wurin ki am sure HE'S DOING DRUGS KO WOMANIZER NE
money isn't everything in life, all I want from a woman is trust and care but insha Allah arziki na Allah ne Kuma zmu Basu domin don su muke nema
I ended the relationship but claiming na yaudare shi
Madam
To Me You Are right and thatβs the Right Decision
Allah ya Ya Kawo nagari kuma Mafi Alkhairy
ameen ya hayyu ya qayyum
sosai ma
Ameen ya rabb
Tabb rainin hankali sis nv mnd just move on , makaryaci kawai yana aiki nd kuma yana aran kudinki idan kukayi aure yaxeyi πΉπ€§kiyi deleting No. dinshi kidaina ganin story nashi ,
dis guy ba full yrd bane kawai duk Wanda Yaxo kiyi istikhara dts d best β¨π
Tabb wannan Ιan rainin hankali ne, 6ta kin yi abinda ya dace, Block him and move on, irinsu ke Ιata mana suna walh
Allah ya shiga tsakanin na gari da mugu, irin wadannan sam basu da amfani ciki alumma domin su suke batawa kowa suna wallahi. nidai gaskia Allah ya saka min wallahi domin sanadiyarsa matan da zasuyi mana kydin goro sunada yawa wallahi.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment