assalam.
Dan Allah shawara nake so ku bani... boyfriend Dina ne yace yanaso muje nawa mom din sa gaisuwar sallah... ba'a mana Engagement ba...Ni kuma gaskiya ina ganin hakan be dace ba...ku bani shawara ko nice fahimta ta kadan.nagode
ba dai gurin mom zaku je ba there is nothing wrong with it, so far dai ba empty house mom ta ke ba, "koh ace mom bata nan ki dan jira"😂😂
Ze kaiki Mom nashi ta Miki physical screening ne
poster adai bi ahankali
please don’t go alone
experiment is about to start 🙄 take 6 of your brothers along Suma suyi mta gaisuwa
if you trust him I don’t think there is any problem in that
Gaskiya advisably Karki je Ke kadai, ki dauki sister dae hka mai wayo ku tafi tare wanda no matter how she won’t leave your sight
don't go! wallahi ko da bayan kunyi aure ne bazata ganki da mutunci ba. duk er mutunci bayan aurene take zuwa ta gaishe da in-laws nata
Unless there is a very serious magana, both parents know about you two, an kai kudi or something...
Don't go!
He can call her on his phone yace zaki gaisheta.
ki duba yanayin alakarku mutumin kirkine yana mu,amalantarki a mutunce kokuma ya taba nuna miki halin banza
tabbas👍
Gsky am with u
I dont thinks there is anything wrong indai kin san shi, kin san gidansu, sai dai idan fa ba ku gama sanin juna ba, may be akwai plan a karkashin ƙasa
yeah but she shld not go alone
😂😂😂
ehn na 🤣🤣
go with a friend or someone you trust don’t go alone please
it's not about trust, you can trust someone with your life and still get betrayed
yes you can talk on phone
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment