Aslm
Ina wuni
Dan Allah shawara nake so abani
There was this guy da na hadubda shi bayan na zana jamb exam Dina, very freindly nd nice wlh.muka fara siyayya da shi, toh shi din wai aure yake so yayi ni kuma Yan gidanmu suna so nayi karatu.kuma wlh gsky Ina sonsa Nima
Ba Mai kudibane Amma dai rufin asiri dai yanada shi toh Amma Yan gidanmu sai suna cemin wai na rabudashi bashida komai,ni kuma duk wanan ba shi ya dameni ba so far indai zai iya daukar nauyina da na gida me nake nema?
Shekaruna 18, har an fara processing din admission Dina wlh .Dan Allah a taimakamin da shawara in auresa ne Koh Kuma in hakura in cigaba karatuna
Amma wlh iya gwargawado Yana Sona Kuma Yana kokari yaga ya taimakamin duk da ma gidanmu Muna da Dan Hali yasani but he's trying with the little he has
Dan Allah a bani shawara😭😥
You are 18years, i think you should focus on school instead
shawara yaje gida suyi yarjeniya da iyayenki amma kifara karatu agabn iyayenki tukunna then kiyi Aurenki walh
mu duk zamubaki labarin irinwan walhh ahtohm
direct him to your parents for a talk first
she's 18 doesn't me she can't get married so far she's ready for it.
where is the school taking her to?
can't she continue schooling in her husbands house ?
ku riqa fadan gaskiya ku dena son kai.
karki fasa karatu, but idan da gaske yake yi yaje wajen parents Naki, suyi magana da manya. they will find solutions for you guys.
Please kiyi istakhara duk inda kika samu kanki a wata damuwa Allah shine yasan daidai
Thank you all🙏
Kuma zan gwada dika shawaranku insha allah
Well, if i was her i would stay in school if he can wait then fine.
My first priority is being educated and self dependable not being a wife at my own detriment
Kiyi istikhara kibarwa Allah zabi between both karatun and auren
After all the schooling and dependency, all you'll want to achieve at last is Marriage
I want to get Married but that doesn't mean i will just go for anybody, i don't mind remaining single if i don't find the right person.
ba batun karya a nan, sai ta zauna gidan shi bbu abin yi, kullum sai aikin tambayan shi kudi, shi kuma inya ishe shi sai yaje ya nemo mai degree ya auro koh, My dear, Although sch is not everything, go to sch tundama abin da iyayen ki suke so kenan kuma don't forget your parents want the best for you. Inyana sonki ya jira.
Well, that's your opinion.
I gave her an advice i will do myself
Lastly, ba aure nazo yi a duniya ba
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment