when starting a relationship I always ask a lady do u have someone serious with you. the answers is always no, am a too serious lover and very jealous one I want to imagine only myself dating a lady because I consider her the ultimate and only one. but my experience so far I give my heart even after telling a lady my fear I then realize am not the only one and even entertains new guys, it really heartbreaking. I respect ladies who would rather say, my dear am in love with someone else . spell out her position clearly and save one the emotions.
hmm Mal just try Ur best..and win her she also know what she wants but the insecurity na dating only 1 guy sai ahanakali especially mace ..Mata bamuda lokaci..so kawai if she is not giving ubred flags then don't worry π
malan irin wacca kake nema Allah ne yake zabar wayanda yake so ya basu su so kayi addua allah ya zamaka
coz ladies of nowadays wllh kaso mai tsoka bazasu taba fitowa ta fadama cewa tana da wani ba but wllh akwai masu fadan gsky wasu kuma sunfi son koda basu sonka suyita doraka akan hanya kana ganin kaine gwaska kawai zakaji lbr zatayi aure
nace ba : ta mayar da kai gara Allah kawai ya isa ya saka ma
kuma ka san me? ita ahakan bata taba tunanin wae tacima amana
kasan me : Barta da allah kawai
thanks
ni agsky ban son samari barkatai hk in ban son ka zan yi yanda zamu rabu cikin sauki tun wuri,Hk saurayina wallahi yanda ya nuna mun so kamar ba gobe ni ba mai saurin fadawa so bane amma akanshi na fara soyayya nasan menene shi,shi kadai na so har cikin zuciyata duk Wanda yazo mun da maganan soyayya ban amsawa ina fada mishi akwai Wanda ya riga shi karshe yazo yayi Auren shi ya barni da kuncin rashi.To gudun hk ne yasa mata basa kula saurayi daya sbd shi namiji ayau ya rabu dake yaga dama zaiyi sabuwan budurwa ita kuma mace sai ance ana son ta sbd yawanci maza ma in mace tace tana son su sai wulakanci ya biyo baya yaga kaman alfarma yake mata
mafi aksari gsky ana samun hakan ko a cikin mu mu yan maza
but i know akwai mata masu clean hrt wadda wallah ko waye kai ko me kake da shi idan kazo zata fadama cewa an rigaka kayi hkr
ba lokaci ne babu kawai if u received so many heartbreak sai ka koma 60 kana waje 40 kana ciki
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment