nifa gidan nan naji shi shiru ba wani motsi  sallah a gurin ku ko sai gobe ne๐๐
ina gayen nan mai neman shawara akan abunda zai bawa budurwanshi ya ake ciki yau sallah fa me ka bata ne ๐๐ zo ka mana bayani
                
            
                Dr jira muke ka kawo abin kayan sallah ae kuwa ina me neman shawara yaxo ya fada mana me ka bata                
            
                Ana settling budurwaye tun kafin sallah ne                
            
                ohhh bakuyi sallah bane ku                
            
                muna tare da liman yace kada na sake na aikata hkn                
            
                munyi mana Kuma Allah yamaimaita mana amen                
            
                to kadalla 
ameen ya hayyu ya qayyum                
            
                Shknn fah๐. Yau shuru kowa y fita                
            
                wllh fa                
            
                Hidiman sallah ta 6oye kowa                
            
                wane hidiman salla kuke kude kuke gwauraye๐                
            
                anyi sallah lapia                
            
        
        Comment has been deleted
    
   
             
            
                banji ba ๐                
            
                Alhmdllh                
            
                anya kuwa ๐๐                
            
                Rabi baki yarda ba knn                
            
                bance komai ba dr ๐๐                
            
                Rabi to ya kamata kice wani abu gsky๐                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment