Sallah is coming and i was thinking of buying sallah cloth for my gf wasu sunce mun qara in bayar da kudi. What do you think? (Girls/Women) Kudi da Kayan Sallah wanne kuka fi so???
                
            
                gaskiya gwanda ka bata kudin                
            
                gaskiya ka Bata kudin ta Kara tasai abunda Bata dashi                
            
                malan haramun ne muddun ba auren ta kayi bah                
            
                giver her the money please  is better                
            
                ah oga why you one put sand sand for her gari😩😠                
            
                saboda me ya zama haramun?                
            
                Ka bata kudin                
            
                dnt mind him  
black stomach                
            
                gaskiya,huh!                
            
                ta ina ya zama haramun? is just part of kyautatawa                
            
                ai kanada yan uwah nakusa                
            
                gsky ya tashiyasa                
            
                ba muharra ma tai bata                
            
                😅😂 Kowa da matsayinsa                
            
                yo toh dole se an muharrama tai?                
            
                ai muddun uwaye suna daukar nauyi yarinya to mai zai sa wani ya dauka wanna abun fa xai'iya halatta mai wani abun daban                
            
                haka nah tayuyu mah yan uwan nasa sunfita bukata                
            
                ahh ahh yau nakejin ikon Allah like bangane ba idan kai baxaka ba pls kabar wasu suyi kace haram that means islam ya haramta ko 🤔🤔 pls stay aside kabar masu kyautatawa suyi allah ya bamu kadan baki daya                
            
                mexai lalata? kawai sbd ka nawa yar mutane kyauta to let me tell you something wlh duk namijin da baya bama  budurwar shi kyauta kawai kallansa take shi namiji me kyauta daban yake wlh                
            
                haka suka ce maka                
            
                I'll prefer giving gifts Sha. seems immature giving money                
            
                acct no kawai 😁                
            
                ka siya kayan sae ka hada mata da kudin dinki                
            
                kace kai baka kyauta toh ka bar masuyi suyi                
            
                ka bani kudin zan bata 🌚🌚                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment