Haka kawai saurayina yadaina daga wayata banyi masa komaiba yaxanyi dashi please
                
            
                send some messages, ask him if something is wrong with him or maybe you offended him unknowingly.
kuma kiyita addua. inba Alkhairi bane Allah ya masanya maki da alkhairi                
            
                Try any means and talk to him, you might hurt him bada saninki bah                
            
                my  hmmmm keep on praying kawai once suka daina daga wayar ka toh sundaina sanka.                
            
                wani massage ina har yana sonta da gaske Wllhi he will send her a massage.                
            
                Allah kawai ya zabama mana mafi alkairi 🙏🏿                
            
                I don't think she should do this, she's a girl and he is a man, if he is truly interested he wouldn't ignore her                
            
                hmm kome xatayi wallahi indai yadaina sonta shiknn  , hmm dis lf no balance just move on 📌                
            
                hmmm but some men will just ignore without any reason                
            
                ah toh Nima bana bata shawaran haka Bcs Nima before I do the same thing I will worried myself Bcs he ignores me I will ask he will say nothing happen he just needed space can uh imagine but now I think it will pain me but I won't show I care. so ,that to pain him , bazan karaba though kowa yyi gaba                
            
                sai bayan sallah zaku shirya baki da Kayan sallah ne a gunshi                
            
                ke dai kika san me kika mai, ki gaya mana abun da kika mai sai mu baki shawara                
            
                kawai da na miji ya dena daga waya shkenan ya dena sonka                
            
                yes now ahap halin maza knan 😢 shiyasa sometimes bana taking relationship serious Wllhi, saboda attitude din maza 🤦🏽♀️ kuma Wllhi bakwa taustaya mana sai kurife ido ku wulakanta mu, ya Allah kabamu masu sonmu na gaskia 🙏🏿🙏🏿🙏🏿🙏🏿🙏🏿🙏🏿                
            
                su kuma matan da sukeyi irin abun da kika fada fa?                
            
                Haba malama Maryam ya zakice halin Maza kenan                
            
                just move on okay everything will be Insha Allah, l don't know you but l know you have a kind hearted.😍❤️ just chill okay have sabr🥂😍🙏🏿                
            
                let me tell you something dsame thing happened to me. har kuka Wllhi nakeyi daga baya kuma, nace gaskia Maryam you need to be strong 💪🏽 after some days shikenan fa, last year Ramadan ninake tashinsa Amma this dan munafurci shiyake tashi na, Wllhi yanzu banason shi cox ya wulakantani.                
            
                Don Wani yamiki haka bashi bane hujja na cewa duka Maza haka suke. arinka mana uzuri maybe aiki yamai yawa ne ko sbd azumi yadaina Daga wayar kowa                
            
                ki sa masa ido
Duk abinda namiji keyi is on purpose. yanxu haka he's tired and needs a new relationship or mayb he's in another relationship sef and thinking of how to do away with you. shiyasa akace don't put all your eggs in one basket                
            
                ai su komai maza sune masu laifi, su gani suke kaman basu laifi, duk shashanci ya qare a kansu ai....komai maza komai maza yen yen yen                
            
                No man can ignore without any reason, koh Bai gani bah yaji koh baiji bah ya gani.....and yau da gobe kuna tare da mutum baza kisan meyake ji koh yake gani akanki bah                
            
                Gaskia magana kan ✔️                
            
                Lol ai muma komai mata kuke cewa 😂😂😂 bla bla bla                
            
                Hakane kuma wannan ba adalci bane wlh                
            
                Don’t ever call him again pls you are too good for that! Idan har yana sonki dagaske ze nemeki definitely                
            
        ×
        
    
    
                        
                    
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment