Jan 21, 07:57 PM

Labari da Dumi-Duminsa!!

Labari da Dumi-Duminsa!! Matar nan da take bada maganin mallakar miji.jiya mijinta yasake ta saki 3 😂😂😂😂

Replies

(8)
Jan 21, 10:15 PM
Ta bashi overdose ne. Ka san magani idan yayi yawa sai yaƙi aikin da yakamata ko yayi akasin aikin da zai yi. So ba wani abu bane. Kada ka zo nan ka kashe mata kasuwa
Jan 21, 11:04 PM
Haidar Ali Jan 21, 10:15 PM

Ta bashi overdose ne. Ka san magani idan yayi yawa sai yaƙi aikin da yakamata ko yayi akasin aikin da zai yi. So ba wani abu bane. Kada ka zo nan ka kashe mata kasuwa

2
😂😂😂
Jan 22, 03:24 PM
as e dey sweet us...e dey pain dem😂😂
Jan 22, 03:26 PM
🤣🤣💔💔😂🤣 A Bata shawara ta dawo Saida gwanjo kawai to
Jan 23, 07:33 AM
Adan Jan 22, 03:24 PM

as e dey sweet us...e dey pain dem😂😂

0
As e dey pain them..omo e dey sweet us😂😂💔
Jan 23, 09:49 AM
RukayyaA2 Jan 22, 03:26 PM

🤣🤣💔💔😂🤣 A Bata shawara ta dawo Saida gwanjo kawai to

1
Zaki sani😂😂😂
Jan 25, 09:00 PM
subhhanallahi sannu🤣🤣🤣🤣
Feb 6, 10:19 PM
Ashsha
×